Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
TVCNews na ruwaito cewa yanzu haka yan bindiga suna bude wuta Garun-Gaba, hanyar Zungeru-Kontagora dake jihar Neja. Wani mai idon shaida wanda ke kan tafiya.
Ministan Shari'a kuma Antoni Janar na ƙasar nan, Abubakar Malami, ya faɗi shirin da gwamnatin shugaban ƙasa Buhari ke yi kan masu ɗaukar nauyin ta'addanci.
'Yan Najeriya sun yi zazzafan martani game tsadar man fetur da ake fuskanta a wasu yankunan kasar nan. Layin man fetur ya yi yawa, lamarin da ya fusata 'yan kas
Wasu jiga-jigan siyasa daga jam'iyyu daban-daban da kungiyoyi zasu kaddamar da sabuwar jam'iyyar siyasa a mako mai zuwa. Wadanda ake sa ran zasu kafa wannan.
Rahotannin da muke samu sun bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da matar mataimakin shugaban jam'iyyar PDP a wani yankin babban birnin tarayya Abuja.
Alamu na nuna ASUU ta na iya komawa yajin-aiki a karshen makon nan. Shugabannin ASUU na rassa da-dama na zargin gwamnatin Buhari da watsi da yarjejeniyar 2020
Aliko Dangote, hamshakin mai arziki kuma wanda ya fi kowa kudi a Afrika ya samu karin N217.5 biliyan a dunkiyarsa cikin sa'o'i 8 kacal inda ya zama mutum na 91.
A baya an tattaro rahoto cewa, an majalisar dokokin jihar Zamfara ta fara wani sabon yunkuri na tsige mataimakin gwamnan, Mahadi Aliyu Gusau na jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Taraba ya tabbatar da korar kwamishinoni biyu dake aiki a gwamnatinsa daga bakin aiki, yace matakin sallamar za ta fara aiki kan mutanen nan take.
Labarai
Samu kari