Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Shatu Garko ta bayyana cewa a lokacin da ta shiga gasar sarauniyar kyau ba ta yi tunanin za ta ci nasara ba amma ta jajirce da kwarin guiwa har ta samu nasarar.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya bayyana cewa tuni shi ya rubuta wasiyyarsa kuma ya na tabbacin cewa iyalansa ba za su fada kan kadarorin da ya bari ba.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa wasu 'yan ta'adda sun kona ƙauyen Sabon Kaura dake kudancin jihar Kaduna, sun kashe mutum hudu wasu da yawa sun bata .
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya, Cristian Ronaldo, mai mabiya sama da miliyan dari hudu shi ne dan Adam da jama'a suka fi bibiyar shafin na Instagram.
Wasu mutane ɗauke da bindigu da ake zargin yan fashi da makami ne sun halaka wani ɗan kasuwa a kusa da gidan mansa a jihar Ogun, sun yi gaba da makudan kuɗaɗe.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya gina wa jama'ar Malari gidaje 803 a kauyensu. Ya gwangwaje jama'ar N58.5m da kayan abinci ga magidanta.
Garuruwan da ke da ke tsakanin Jihar Gombe da Jihar Adamawa a arewa maso gabashin kasar nan, sun rikice bayan wani rikicin ya afka garin Nyuwar da ke Jihar Gomb
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na Jihar Filato, Hon. Latep Dabang da daruruwan mabiyan sa sun koma jam’iyyar PDP daga jam’iyyar APC, Vanguard ta ruwaito. Dama an
Gwamnan Jihar Ebonyi David Umahi ya bada umurnin dakatar Babban Sakataren Hukumar Bada Agajin Gaggawa na Jihar Ebonyi, Mr Ozioma Eze ba tare da bata lokacin ba,
Labarai
Samu kari