Shugaban marasa rinjaye na Majalisar Dattawan Amurka, Chuck Schumer, ya ragargaji Donald Trump kan yakin Amurka da Iran. Ya ce ba za su amince ba.
Shugaban marasa rinjaye na Majalisar Dattawan Amurka, Chuck Schumer, ya ragargaji Donald Trump kan yakin Amurka da Iran. Ya ce ba za su amince ba.
Rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da cewa mutanen karamar hukumar Bichi sun kama dan bindiga bayan an yi kukan kura an kama shi da kayan sojoji.
Ministan harkokin cikin gida, Tunjo-Ojo, ya sanar da cewa za a ƙarƙare ɗaukar sababbin ma'aikatan da aka fara a hukumar kwana-kwana a watan Afrilu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yabawa 'yan Najeriya bisa hakuri da juriyar da suka kan gwamnatinsa a 'yan watanni shida da ta shafe kan mulki.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa majalisar ce ta dakatar da Sanata Abdul Ningi, ba shi kadai ba bayan ya yi zargin cushe.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya yi alkawarin gina katafaren gida ga iyaƴƙyen wata 'yar bautar kasa ta NYSC, bayan ta karrama mahaifinta da ya dauki nauyinta.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa yayin samamen haɗin guiwa na sojoji an yi nasarar kashe ƴan bindigan da suka sace ɗaliban makarantar Kuriga.
Wani babban kwamandan Boko Haram kuma hatsabibin da ya hana mutane zaman lafiya a kewayen Gwoza, Mallam Yathbalwe, ya fito da kansa ya miƙa wuya.
Gwamnatin tarayya karƙashin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta ba ɗa N90bn domin ragewa ƴan Najeriya kuɗin kujerar hajjin bana 2024 in ji majiya.
'Yan bindiga sun sake kai mummunan hari cikin cocin Celestial da ke jihar Ogun inda suka sace mambobin cocin su na tsaka da gudanar da bauta a kauyen Oriyarin.
Watan azumin Ramadan cike yake da falala da daraja. Ana son al'ummar musulmi su dage da ibadah da ayyukan alkhairi domin samun rabauta daga Allah.
Labarai
Samu kari