An Fitar da Cikakken Jerin Sunayen Malamai da Daliban da Aka Sace a Jihar Neja
- Cocin Katolika da ke garin Kwantagora ya saki sunayen duka malamai da daliban da 'yan bindiga suka sace a jihar Neja
- Hakan na zuwa ne yayin da jami'an tsaro ke ci gaba da kokarin ceto wadanda suka rage a hannun 'yan bindiga
- A ranar Juma'a da safe ne yan bindiga suka kai hari makarantar Katolika a jihar Neja, suka yi awon gaba da daruruwan dalibai
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da kullum
Niger, Nigeria - Yayin da jami'an tsaro ke ci gaba da kokarin ceto daliban makarantar katolika da aka sace a jihar Neja, an saki sunayensu gaba daya.
Babbar cocin Katolika na Kwantagora ta fitar da sunayen malamai, ma'aikata da daliban da ke hannun 'yan bindiga yanzu haka.

Source: Facebook
The Nation ta ruwaito cewa 'yan bindiga sun kai hari tare da sace daruruwan dalibai a makarantar Katolika da ke Papiri, karamar hukumar Agwara ta jihar Neja ranar Juma'a.
LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng
Takardun da kungiyar katolika ta fitar sun ƙunshi jimillar sunaye 265, ciki har da malamai 12, daliban sakandare 14, da daliban firamare 239, in ji The Cable.
Jerin sunayen wadanda aka sace a Neja
Sunayen da Katolika ta fitar yau Litinin, 24 ga watan Nuwamba, 2025 sun hada da;
Malamai da ma'aikata
1. Bitrus Yohanna
2. Cyril Bagudu
3. Mercy Yohanna
4. Justina Yakubu
5. Yohanna Daniel Dogonyaro
6. Agnes Joseph
7. Anna Terry
8. Terry Francis
9. Emmanuel Ibrahim
10. Godwin James
11. Lydia Andrew
12. Hannatu Bulus
Daliban sakandire
1. Amos kiloybas
2. Onah Benedict
3. Bulus Ezra
4. Anthony Linus
5. Dauda Zacharia
6. Bulus Gustave
7. Ejeh Mathew
8. Iliya John
9. Joshua Philip
10. Samaila Habila
11. Simon Christopher
12. Yohanna Cephas
13. Christopher Justice
14. Samuel Michael
Daliban nazire da firmare
1. Natherniel Andrew
2. Shalom Terry
3. Ajikovi Andrew
4. Zacharia Sabastine
5. John Lois
6. Yohanna Veronica
7. Emmanuel Ibrahim
8. Ayuba Linus
9. Bulus Christopher
10. Ibrahim Micah
11. Joshua Dogara
12. Marcus Stephen
13. Samuel Peter
14. Simon Wisdom
15. Yahaya Vincent
16. Yakubu Yahaya
17. Yohanna Micah
18. Ibrahim Agnes
19. Musa Celestina
20. Timothy Rejoice
21. Serah James
22. Tanko Bitrus
23. Christopher Yunusa
24. Julius Dimas
25. Godwin Sunday
26. Joseph Samuel
27. Silas Timothy
28. Habila Bulus.
29. Anthony Godwin
30. Alheri Sunday
31. Lovina Samuel
32. Naomi Zacharia
33. Goodness Elisha
34. Habiba Sunday
35. Redeemer Iliye
36. Joy Ibrahim
37. Rejoice Luka
38. Sarah Luka
39. Samson Luka
40. Amos Gabriel
41. Ayuba Jesia
42. Bitrus Linus
43. Bulus Ayuba
44. Hanna Daniel
45. Ezekiel Shedrack
46. Peter Julius
47. Yakubu Joseph
48. Philip Iliya
49. Juliet Alex
50. Patricia Ayuba
51. Ishaya Libiya
52. Simon Iliya
53. Theresa Ibrahim
54. Veronica Michael
55. Patience Musa
56. Victoria Sunday
57. Gloria Yohanna
58. Veronica Iliya
59. Pius Yakubu
60. Lois Samaila
61. Nagode Augustine
62. Abednego Ishaya
63. Ayuba Blessed
64. Emmanuel Cleopas
65. Emmanuel Godwin
66. Emmanuel Dauda
67. Emmanuel Habila
68. Jonathan Ishaku
69. Michael Augustine
70. Michael Sunday
71. Mathew Nathaniel
72. Samuel Philip
73. Yohanna Ezra
74. Yohanna Samson
75. Yusuf Samson
76. Yakubu Stephen
77. Yakubu Caleb
78. Yakubu Andrew
79. Yakubu Pius
80. Yohanna Caleb
81. Habila Aheri
82. Musa Helina
83. Okoye Praise
84. Patrick Felicity
85. Samaila Blessing
86. Samaila Lois
87. Samuel Stephen
88. Yunusa Margret
89. Dauda Samaila
90. Anthony Maikai
91. Habila Micah
92. Ishaku Mathew
93. Joshua Nicodemus
94. Musa Yusuf
95. Yakubu Lazarus
96. Ayuba Zafaniya
97. Luka Musa
98. Ishaku Anthony
99. Yohanna Lawrence
100. Michael Friday
101. Yohanna Benjamin
102. Anthony Philip
103. Ezekiel Yahaya
104. Samaila Jonathan
105. Yohanna Emmanuel
106. Yohanna Jonathan

Kara karanta wannan
'Yan bindiga sun bukaci N3bn kan daliban da suka sace a Neja? An ji gaskiyar zance
107. Philip Ishaya
108. Emmanuela Amos
109. Benedicta Anthony
110. Murna Ezra
111. Christiana Nuhu
112. Blessing Musa
113. Rose Peter
114. Biskila Yahaya
115. Hope Johnson
116. Anthony Simon
117. Bitrus Cephas
118. Ezekiel Shedrack
119. Ishaku Samuel
120. Joshua Gabriel
121. Joshua Habila
122. Miachael Imirya
123. Nuhu Eli
124. Sunday Philip
125. Timothy Isah
126. Yusuf Joel
127. Samson James
128. Habila S. Cephas
129. Mathew Yahaya
130. Mercy Daniel
131. Patience Ezekiel
132. Rose Iliya
133. Rejoice Joshua
134. Rita Markus
135. Clementina Oluwasegun
136. Blessing Paul
137. Fifi Samuel
138. Grace Sunday
139. Roseline Markus
140. Musa Nehemiah
141. Yohanna Dominic
142. Divine Yohanna
143. Musa Shekwak
144. Samson Sarah
145. Dominic Sabina
146. Ishaya Jonathan
147. Daniel Anthony
148. Njkonge Joseph
149. Ezekiel Francis
150. Leah Julius
151. Ishaya Sunday
152. Luka Ebenezer
153. Luka Samaila
154. Markus Peter
155 Samuel Joseph
156. Iliya Paul
157. Madubueze Favour
158. Theresa Zacharia
159. Rebecca Bulus
160. Justina Daniel
161. Saraya Ezekiel
162. Grace Irmiya
163. Jannet Ishaku
164. Naomi James
165. Jannet John
166. Veronica Luka
167. Grace Mathew
168. Happy Samaila
169. Faith Yohanna
170. Victoria Yohanna
171. Agnes Yusuf
172. Isa Julius
173. Moses Simon
174. Cikara Timothy
175. Elija Jonathan
176. Irmiya Habila
177. Iliya Dominic
178. Magaji Mathew
179 Amos Istifanus
180. Chima Oneaka
181 Daniel Lawrence
182 Ezekiel Cleopas
183. Joel Philip
184. Nuhu Genesis
185. Peshe Yakubu
186. Felix Irmiya
187. Yakubu Omega
188. Yohanna Linus
189. Felicia Andrew
190. Eunice Bitrus
191. Victoria Bulus
192. Onyebuchi Chime
193. Felisiana Danida
194. Rejoice Emmanuel
195. Jessica Ishaku
196. Sabina Ibrahim
197. Blessing Luka
198. Paulina Peter
199. Felicia Musa
200. Grace Yakubu
201. Lawrence Yohanna
202. Esther Yusuf
203. Chizunuchi Peter Jagaba
204. Amos Yahaya
205. Ayuba Zacharia
206. Bulus Saminu
207. Jeremiah Ezra
208. Isah Jemilu
209. Samuel Pius
210. Samuel Stephen
211. Iliya Dominic
212. Donald Yusuf
213. Agnes Amos
214. Grace Emmanuel
215. Blessing Joshua
216. Suzanna Musa
217. Dorcas Mathew
218. Patience Yusuf
219. Mary Yohanna
220. Ruth Yakubu
221. Goodness Daniel
222. Lois Emmanuel
223. Biskila Peter
224. Daniel Caleb
225. Emmanuel Amos
226. Emmanuel Joseph
227. Ishaya James
228. Ishaya Shedrack
229. Nufi Nathan
230. Yohanna Christopher
231. Yohanna Prosper
232. Nwaolisa Chijioke
233. Mathar Iliya
234. Happy Jeremiah
235. Precious Okoye
236. Keturah Sunday
237. Salomi Sunday
238. Susan Zacharia
239. Florence Michael
Dalibai 50 sun kubuta a Neja
A baya, kun ji cewa dalibai 50 da aka sace a makarantar St. Mary’s Papiri a jihar Neja sun samu nasarar kubutowa daga hannun 'yan bindiga.
Kungiyar CAN ta bayyana cewa har yanzu dalibai 236 da wasu ma’aikata 12 da daliban sakandare 14 na hannun ’yan bindiga.
Ta ce har yanzu akwai dalibai 236 a hannun masu garkuwar, sannan akwai yara uku na masu aiki da aka kama, da kuma daliban sakandare 14.
Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!
Wanda ya tantance Muhammad Malumfashi, babban edita a Legit.ng.
Asali: Legit.ng





