Cikakken Jerin Duka Lauyoyin Najeriya 58 da Su ka Tsallaka Zuwa Matakin SAN
- Hajo Sarki-Bello ta fitar da sunayen wadanda aka amince su zama SAN daga cikin lauyoyin da aka mikawa LPPC sunayensu
- Sakatariyar LPPC ta ce Olukayode Ariwoola ya jagoranci zaman da aka yi na ranar Alhamis domin a tantance lauyoyin
- Daga ciki akwai Babatunde Adeoye, Babaseyi Joseph, Emmanuel Moses Enoidem, Kehinde Olufemi Aina da kuma Nghozi Oleh
Abuja - Kwamitin LPPC na malaman shari’a a kasar nan zai bada shaidar zama SAN ga wasu cikin lauyoyin da aka gabatar da sunayensu.
Daily Trust ta ce sunayen lauyoyi 58 su ka isa gaban kwamitin, a karshe aka zabi 69 kadai.
Sakatariyar LPPC kuma Magatakardar kotun koli, Hajo Sarki-Bello ta fitar da jawabi, ta ce an dauki matsaya ne bayan taro na 159 da aka yi.
LPPC ta yarda Lauyoyi 58 su zama SAN
Alkalin Alkalai na kasa, Mai shari’a Olukayode Ariwoola ya jagoranci zaman da aka yi jiya.
LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng
Mafi yawan wadanda aka yi waje da su malaman makaranta ne, rahoto Punch ya ce akwai Farfesoshi har 11 da ke jami’o’i da ba su tsallake ba.
A cikin Farfesoshi 12 da aka kai sunansu gaban kwamitin na LPPC, daya ne kurum aka amince ya zama SAN a yanzu, Farfesa Babatunde Oni.
Ga jerin sababbin SAN dinnnan kamar yadda aka fitar a rahoton The Cable:
Sababbin SAN a Najeriya
1. Felix Ota Offia, Esq
2. Lawrence Bankole Falade, Esq
3. Kingsley Osabuohein Obamogie, Esq
4. Folashade Abosede Alli, Esq
5. Abiola Isiaq Oyebanji, Esq
6. Bomo Olakunle Agbebi, Esq
7. Daniel Osinach Uruakpa, Esq
8. Oseloka Godwin Osuigwe, Esq
9. Babatund E Adeoye, Esq
10. Babseyi Sigismund Joseph, Esq
11. Emmanuel Moses Enoidem, Esq
12. Kehinde Olufemi Aina, Esq
13. Ngozi Chido Olehi, Esq
14. Aaron Chileokwu Okoroma, Esq
15. Ibrahim Dalhatu Angulu, Esq
16. Olayiwola Emmanue L Afolabi, Esq
17. Sule Shu’aibu, Esq
18. Abiodun Olanrewaju Olaleru, Esq
19. Alfred Olufemi Atteh, Esq
20. Kazeem Adekunl E Sobaloju, Esq
21. Shehu Wada Abdullahi, Esq
22. Bamidele Ibironke Olawoye,Esq
23. Oluwaseyilayo Akinkunmi Ojo, Esq
24. Funmi Falana, Esq
25. Felix Tamara Udenke Mefa Okorotie, Esq
26. Oluwagbenga Seun Ajayi, Esq
27. Friday Ramses Aku Onoja, Esq
28. John Agada Elachi, Esq
29. Bola Razaq Gold, Esq
30. Paul Kasimanu Wamad Uemene, Esq
31. Rafiu Oyeyemi Balogun, Esq
32. Oluwole Aladedoye, Esq
33. Paul Yn Osobhase Abhulimen, Esq
34. Jonathan Taidi Gunu, Esq
35. Tochukwu Jude Onyiuke, Esq
36. Olukayode Abraham Ajulo, Esq
37. Christpher Adapar Umar , Esq
38. Chibueze Ogechi Ogbonna,Esq
39. Yemi Adewale M’sbaudeen Adesina, Esq
40. Omoyemi Lateef Akangbe, Esq
41. Olumide Akin Wale Olujinmi , Esq
42. Musa Adamu Aliyu, Esq
43. Fidelis Chuk Wunonye Mbadugha, Esq
44. Onyemaechi Chkwudi Adiukwu, Esq
45. Kechukwu Philip Onuoma, Esq
46. Yakubu Philemon, Esq
47. Johnny Ugwugwaye Agim, Esq
48. Aliyu Lemu Ibrahim, Esq
49. Isaiah Bozimo, Esq
50. Prisca Ozoiloesike, Esq
51. Yahaya Dan’asabe Dangana, Esq
52. Adeola Oluwaseun Adedipe, Esq
53. Adedayo Samue Ladedeji, Esq
54. Chikaosolu Ojukwu, Esq
55. Musaahmed Attah, Esq
56. Ayotunde Foluso Ogunleye, Esq
57. Olayemi Badewole, Esq
58. Babatunde Adetunji Oni Esq
Tattalin arziki zai farfado a Najeriya
An rahoto Kyari ya na bayanin yadda biyan tallafin man fetur da ake yi, ya nemi ya durkusar da kamfanin NNPCL a kwanakin baya.
A jawabinsa wajen taron da PENGASSAN ta shirya, shugaban NNPCL ya ce matatu za su soma aiki a bana, hakan zai taimakawa kasar.
Asali: Legit.ng