Yanzu Yanzu: INEC Ta Ayyana Mala Buni a Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Gwamnan Yobe
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ayyana gwamnan Yobe mai ci, Mai Mala Buni a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan 2023 a jihar.
Da yake sanar da sakamakon a hedkwatar INEC da ke Damaturu, baturen zaben jihar, Farfesa Umar Pate, ya ce Bunin a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya samu kuri’u 317,113.
Babban abokin adawarsa, Sheriff Abdullahi na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya tashi ne da kuri’u 104,259, rahoton Channels Tv.
GEIDAM LG
APC = 14, 495
PDP = 1, 777
NGURU LGA
APC: 22,459
PDP: 9,332
BURSARI LGA
APC: 13,825
PDP: 4,879
BADE LGA
APC: 21,370
PDP: 10,766
Cikakken sakamakon gwamna daga kananan hukumomin jihar Yobe
Tarmuwa LGA
APC - 8,249
PDP -
Nangere LGA
APC - 18346
PDP - 6958
Gujba LGA
APC - 20252
PDP - 2428
Gulani LGA
APC - 16244
PDP - 5537
Yunusari LGA
APC - 13825
PDP - 4879
Yusufari LGA
APC - 16216
PDP - 3837
Damaturu LGA
APC - 20877
PDP - 7655
Sakamakon zaben na zuwa ne kamar yadda muka tattaro daga jaridar Vanguard.