
Gwamnatin Buhari







Za a ji labari cewa a ra’ayin Prince John Mayaki yana, abubuwa biyu Muhammadu Buhari zai yi domin ya iya wanke kan shi daga zargin kin yi wa kotun koli biyayya.

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, yayi Allah wadai da harin ta'addancin da wasu miyagun ƴan ta'adda, suka kai a ƙaramar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna.

Mai magan da yawun shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana kadan daga abin da 'yan Najeriya suka ji bayan zaben shugaban kasa da kuma ayyana Tinub mai nasara.

Gwamnati ta na yi wa ‘yan kasa tanadi domin idan an cire tallafi farashin mai zai karu. Amma har yau kwamitin Yemi Osinbajo bai gama aikin da aka daura masa ba.

Gwamnatin tarayya, a karshe ta tsayar da lokacin fara aikin kidaya yan kasar. Lai Mohammed, Ministan Labarai ne ya sanar da cewa a watan Mayu za a yi kidayan.

Kwanaki Dr. Rabiu Kwankwaso ya yi magana a kan kyautar motar da ya ba Muhammadu Buhari. A lokacin yana Gwamna ya fahimci rayuwar Buhari ta na cikin hadari.
Gwamnatin Buhari
Samu kari