Manyan Biranen Africa Guda 10 Da Suka Fi Yawan Masu Kudi

Manyan Biranen Africa Guda 10 Da Suka Fi Yawan Masu Kudi

  • Wani rahoto ya nuna birnin Legas na daya daga cikin biranen Africa da suke da masu kudi a Nahiyar
  • Jerin ya nuna yadda birnin Logas yake da masu kudi da ake kira miloniya sama da 6,300 a cikinsa, kuma hakan yasa ya zama birni na hudu da masu kudi suka fi zama a cikinsa
  • Kasar Amurka itace ta mamaye jerin sunayen, a cikin birane guda 20 da lissafo a jerin, guda 6 duk daga amurka suke

Lagos: Birnin Lagos na cikin birni da aka bayyana shine na hudu da a africa da masu kudi suka fi rayuwa a cikinsa, wanda aka kiyasata akwa miloniya wanda yawansu ya kai 6,000

Rahotan da wata jaridar Henly Global Citezens ta wallafa, ya nuna, yadda wasu biranen duniya suka tumbatsa daga da masahuranj masu kudi a cikisa.

Kara karanta wannan

Wata sabuwa: Elon Musk zai kawo wani sabon tsarin da ba a taba ba a Twitter

Rahotan ya ci gaba da bayyana yadda kowanne a ciki masu kudin ya mallaka, kamar yadda rahotan ya nuna yadda masu arzikin ya karu da kaso 22 cikin dari, wato karin mutum kusan 330 da a yanzu suka shiga cikin jerin masu kudin a Lagos.

DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar

Lagos Da Sauaran Biranen Africa

Mujallar ta ce babban birnin Johannesburg na kasar Africa ta Kudu shine yafi tara masu kudi a cikinsa wanda aka kiyasata suka kai mutum miliyan 15,200.

Babban birnin kasar Masar ya zo na biyu inda ake hasahsen akwai kusan masu kudi mutum miliyan 7,800, baya ga birnin Cape Town da da ake hasashen zai kan-kan-kan da Birnin Lagos.

Babban birnin Nairobi na Kenya na cikin biranen da kusan masu kudi mutum miliyan 5,000 ke zaune a cikinsa.

Kara karanta wannan

Arziki nufin Allah ne: Mutumin da ya zauna a Kanada tsawon shekaru 20, ya dawo ba nauyi

Birane
Manyan Biranen Africa Guda 10 Da Suka Fi Kowanne Kudi Logas Na Ciki Hoto: UCG
Asali: UGC

Abuja babban birnin Nigeria na cikin wanda rahotan ya rawaito ta tara masu kudi wanda adadinsu ya kai kimanin mutum 8,00 a hasashen kusan kaso 3 na yan garin masu kudi ne.

Mai yasa ake cewa wane miloniya ne ko mai kudi?

Mai kudi shi ne wanda yake ya mallaki dukiya ko tarin kudi.

Wannan ya kunshi kudi, abinda mutum ya ajiye a banki, hannun jari a kamfanonin da kuma kudin da ake juyawa ko na hadaka.

Biranen Da Suke da Kudi Ko Masu Kudi Suke Zaune a Ciki.

A duniya gaba daya, New York na shine birni da yazo na daya da masu kudi ke zaune a cikinsa, wanda kusan akwai kusan miloniya mutum miliayan 737 kuma ana hasashen suna da dukiyar da ta kai kusan dala miliyan 100 ko sama da haka.

Birnin Takyo yazo na biyu da kusan masu kudi mutum 304,900.

Kara karanta wannan

Yadda Matasa Suka Babbaka Wani Mai Satar Yara a Arewacin Najeriya, Sun Ceto Mata 2 Da Ya Sace

Sauran biranen sun hada da Landon, San Franscisco and kuma Singapore

Birnin New York da San Farancisco na ciki na uku da na biyu da suka fito a jerin cikin birane 20 da masu kudi suke rayuwa a cikinsu. yayin da Los Angeles da Chicago da Houston da Dallas ke matsayi na 6 da 7 da kuma 8 da 18.

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164