Babu Najeriya a Jerin Kasashen da Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Su Ne Duniya Ta Uku

Babu Najeriya a Jerin Kasashen da Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Su Ne Duniya Ta Uku

Jerin kasashen da ba su ci gaba ba da Kwamitin Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ta fitar ya nuna kasashen da ba sa ci gaba da kuma lokacin da kwamitin na duniya ya tattara bayanansu.

An fitar da jerin sunayen da kwamitin Majalisar Dinkin Duniya kan manufofin raya kasashe ya hada a karshen watan Nuwamban 2021.

A cewar kungiyar ta duniya, za a kara sabunta jerin lokacin da sabbin bayanai da bincike suka samu.

Jerin kasashen da ba sa ci gaba a duniya
Najeriya ta bace yayin da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da jerin sunayen kasashe na uku a duniya | Hoto: nairametrics.com
Asali: UGC

Ga dai jerin kasashen da shekarar da suka samu 'yancin kai:

  1. Afganistan - 1971
  2. Madagascar - 1991
  3. Angola 1-1994
  4. Malawi - 1971
  5. Bangladesh - 1975
  6. Mali - 1971
  7. Benin - 1971
  8. Muritaniya - 1986
  9. Bhutan - 1971
  10. Mozambique - 1988
  11. Burkina Faso - 1971
  12. Myanmar - 1987
  13. Burundi - 1971
  14. Nepal - 1971
  15. Cambodia - 1991
  16. Nijar - 1971
  17. Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya - 1975
  18. Rwanda - 1971
  19. Chadi - 1971
  20. Sao Tomé and Principe - 1982
  21. Comoros - 1977
  22. Senegal - 2000
  23. Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo - 1991
  24. Saliyo - 1982
  25. Djibouti - 1982
  26. Solomon Islands - 1991
  27. Eritrea - 1994
  28. Somalia - 1971
  29. Habasha - 1971
  30. Sudan ta Kudu - 2012
  31. Gambia - 1975
  32. Sudan - 1971
  33. Guinea - 1971
  34. Timor-Leste - 2003
  35. Guinea-Bissau - 1981
  36. Togo - 1982
  37. Haiti - 1971
  38. Tuvalu - 1986
  39. Kiribati - 1986
  40. Uganda - 1971
  41. Jamhuriyar Jama'ar Lao - 1971
  42. Jamhuriyar Tanzania - 1971
  43. Lesotho - 1971
  44. Yemen - 1971
  45. Laberiya - 1990
  46. Zambiya - 1991

Kara karanta wannan

Kakar Abba Gida-Gida, Dan Takarar Gwamna Na Jam'iyyar NNPP A Kano Ta Rasu

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Watakila wasu su ji mamaki, amma dai Najeriya ba ta cikin jerin wadannan kasashe da ake yiwa kallaon marasa ci gaba duk da tabarbarewar tattalin arziki da ake fama dashi a kasar a 'yan shekarun nan.

Bankin Duniya Ya Lissafa Kasashen Afirka 34 da Ke da Tarin Bashi Kuma Ka Iya Samun Yafiya

A wani labarin kuma, a cewar wani rahoton Business Insider, akwai kasashe matsakata karfi 34 a Afirka da ke da dimbin basussuka akansu.

Jerin ya fito ne karkashin wani shiri na hadin gwiwa na Bankin Duniya da Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF).

An dai kaddamar da shirin ne a 1996. Bayanai daga asusun IMF na cewa, shirin na son tabbatar da cewa babu wata kasa matsakaiciya da za ta fuskanci nauyin bashin da ba za ta iya sarrafa kanta ba.

Kara karanta wannan

Kungiyar 'yan Arewa: Kamata ya yi Shettima ya hakura da takara da Tinubu saboda dalilai

Asali: Legit.ng

Authors:
Salisu Ibrahim avatar

Salisu Ibrahim (Head of Hausa Desk) Salisu holds BSc in IT (IOU, 2021) and is AfricaCheck's ambassador. He brings over five years of experience in writing, publishing and management. Trained by prestigious newspapers like Reuters, AFP, and Solutions Journalism Network, he curates news stories for the Hausa-speaking audience. He rose from Hausa Editor to Head of Desk at Legit. His commitment to excellence has earned him recognition, including the 2021 Best Hausa Editor award and the Legit Fearless Team Player of the Year 2023.