
Ibadan







Wasu miyagu da ake kyautata zaton 'yan daban siyasa ne sun farmaki tawagar kamfen PDP a Ibadan ranar Alhamis, sun yi ajalin kansilan PDP, sauran sun tsira.

Wani dan jarida mai gabatar da shiri a rediyo da aka fi sani da Baba Bintin ya rasu yayin da ya ke takawa a kasa zuwa wurin aiki a garin Ibadan a jihar Oyo.

Wasu matasa sun shiga tasku yayin da suka fasa kofar kantin siyayya na Shoprite a jihar Oyo. An bayyana abin da za ayi musu a yanzu bayan zaman kotu a yau.

Mai neman shugabancin Najeriya karkashin inuwar jam'iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Ya ziyarci gwamnan Oyo, Seyi Makinde a Ibadan yau Alhamis.

Wasu matasa masu zanga-zanga a jihar Oyo sun kai mumunan hari bankin Wema saboda gaza iya ciro kudadensu da aka tilasta musu mayarwa gudun kada wa'adi ya kare.

wani bincike da wata mujalla a kasar birtaniya take gudanarwa ya bayyana jami'oin Nigeria guda goma a cikin wasu jami'oi da suke a matsayi na sama-sama a list
Ibadan
Samu kari