Hotuna: Buhari ya Karba Bakuncin Sarkin Kano a Fadarsa Dake Abuja

Hotuna: Buhari ya Karba Bakuncin Sarkin Kano a Fadarsa Dake Abuja

  • Mai Martaba Sarkin kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidan gwamnati da ke Abuja
  • Hadimin shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana cewa Sarkin ya kai ziyarar a ranar Juma'a, 10 ga watan Yunin 2022
  • Ya sanar da yadda Mai Martaban ya gabatar wa da Buhari lambar yabon da aka ba shi a Senegal a kwanakin baya

Aso Villa, Abuja - Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya kai a shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a gidan gwamnati da ke Abuja.

Kamar yadda hadimin shugaban kasa, Femi Adesina ya wallafa a shafinsa na Facebook a ranar Asabar, 11 ga watan Yunin 2022, Mai Martaban ya kai ziyarar ne a ranar Juma'a 10 ga watan Yunin.

Hotuna: Buhari ya Karba Bakuncin Sarkin Kano a Fadarsa Dake Abuja
Hotuna: Buhari ya Karba Bakuncin Sarkin Kano a Fadarsa Dake Abuja. Hoto daga Femi Adesina
Asali: Facebook

Ga hotunan ziyarar:

Kara karanta wannan

Matashi ya gurfanar kan satar Baro a Bauchi, an yanke masa hukuncin wata 7

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

Asali: Legit.ng

Online view pixel