Hotuna: Shugaba Buhari ya kaddamar da tashar jirgin sama, tashar lantarki a Nasarawa

Lafiya - Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Nasarawa domin kaddamar da wasu ayyuka a ranar Alhamis, 24 ga watan Febrairu, 2022.

Buhari da farko ya kai ziyarar ban girma fadar Sarkin Lafiya, Mai martaba Sidi Bage, tare da gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule.

Hakazalika Shugaban kasan ya kaddamar da sabuwar tashar jirgin sama da aka kammala a Kwandere, jihar Nasarawa.

Bugu da kari, Buhari ya kaddamar da tashar ranar wutar lantarki a Akurba.

Shugaba Buhari ya samu rakiyar Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello; Gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong; gwamnan jihar Kebi, Atiku Bagudu da Gwamnan bankin CBN, Godwin Emefiele.

Kalli hotunan ziyarar da fadar shugaban kasa ta saki:

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Buhari ya tafi Nasarawa, Osinbajo ya dura birnin Maiduguri domin wata ziyara

Hotuna: Shugaba Buhari ya kaddamar da tashar jirgin sama, tashar lantarki a Nasarawa
Hotuna: Shugaba Buhari ya kaddamar da tashar jirgin sama, tashar lantarki a Nasarawa
Asali: Twitter

Asali: Legit.ng

Online view pixel