Jerin Sunaye: An Yiwa Manyan Jami’an Sojojin Najeriya 235 Ƙarin Girma a Yayin Da Ake Jita-Jitar Ritaya Ta Dole

Jerin Sunaye: An Yiwa Manyan Jami’an Sojojin Najeriya 235 Ƙarin Girma a Yayin Da Ake Jita-Jitar Ritaya Ta Dole

Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da yi wa mukadashin direktan sashin watsa labaranta, Brig Janar Bernard Onyeuko karin girma zuwa Manjo-Janar.

An kuma yi wa wasu jami'ai 234 karin girma kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Karin girman na zuwa ne bayan mako daya da ake jita-jitar cewa babban hafsan tsaro, Janar Lucky Irabor, ya umurci a yi wa a kalla Janar 50 ritaya ta dole.

Jerin Sunaye: An yi wa manyan jami'an soji 235 karin girma a yayin da ake jita-jitar ritaya ta dole
Sunayen manyan jami'an Sojojin Najeriya 235da aka yi wa karin girma. Hoto: Rundunar Sojojin Najeriya
Asali: Twitter

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Daily Trust ta ruwaito cewa an saki sunan wadanda aka yi wa karin girman ne bayan majalisar kolin sojojin kasa, ruwa da sama ta yi taro da Ministan Tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi (mai ritaya) a matsayin shugaban ta.

A karin girman da aka yi a baya-bayan, an yi wa jami'ai 36 karin girma zuwa mukamin Manjo-Janar daga Birgediya-Janar, yayin da Kwanel guda 76 aka yi wa karin girma zuwa Birgediya-Janar.

Kara karanta wannan

Fitattun Jaruman Kannywood 4 da suka rigamu gidan gaskiya a 2021

Rundunar Sojojin Ruwa ta yi wa Commodores guda 21 karin girma zuwa Rear Admiral, Captains 36 su kuma suka zama Commodores. Rundunar Sojin Sama ta kara wa Air Commodores 30 girma zuwa Air Vice Marshal sai Group Captains 36 suka zama Air Commodores.

Ga dai cikaken sunayen wadanda aka yi wa karin girman a kasa:

Sabbin wadanda aka yi wa karin girma zuwa Janar:

  • CU Onwunle,
  • M Dan madam,
  • OJ Akpor,
  • HT Wesley
  • UT Musa
  • AA Eyitayo
  • V Ebhaleme
  • LT Omoniyi
  • MNB Mamman
  • NU Muktar
  • A Adamu
  • DI Salihu
  • SA Akesobe
  • KA Isoni
  • HT Dada
  • AS Chinade
  • AA Ariyibi
  • W Shaibu
  • AA Adeyinka
  • BA Alabi
  • OT Olatoye
  • JH Abdussalam
  • ST Shafaru
  • PP Malla
  • BY Baffa
  • TE Gagariga
  • GM Mutkut
  • MT Durowaiye
  • JD Omali
  • J Mohammed
  • ZL Abubakar
  • ES Buba
  • JAL Jimoh
  • BE Onyeuko
  • JG Mohammed
  • EC Ekwesi

Wadanda aka yi wa karin girma daga Colonels zuwa Birgediya Janar sune:

  • O Adegbe
  • AA Babalola
  • NN Orok
  • K Abdulkarim
  • VE Cletus
  • OA Aminu
  • GO Olorunyomi
  • MS Adamu
  • C Ogbuabo
  • JO Are
  • SA Adeyemo
  • AA Tawasimi
  • AT Lawal
  • BMG Martins
  • MJ Gambo
  • OO Olutunde
  • ML Abubakar
  • MU Ikobah
  • OO Yakubu
  • PK Zawaya
  • DR Dantani
  • BO Amakor
  • JH Bawa
  • EU Effiong
  • NA Mohammed
  • JO Ememe
  • DJ Abdulllahi
  • JU Gombe
  • J Ibrahim
  • MO Agi
  • CA Baushe
  • MY Lawal
  • RS Omolori
  • OO Obolo
  • OA Obasanjo
  • TJ Mackintosh
  • UC Ezeh
  • N Mbaka
  • T Ahmed
  • MO Ibrahim
  • BO Omopariola
  • UV Unachukwu
  • OM Oyekola
  • OAO Ojo
  • NN Rume
  • M Isah
  • AS Maikano
  • MI Falana
  • AD Abubakar
  • SS Diwa
  • D Umaru
  • A Mohammed
  • MK Sanda
  • HI Dasuki
  • S Ahmed
  • JA Ifeanyi
  • UA Lawal
  • YO Zubair
  • EA Koleoso
  • OJ Majebi
  • OA Ochagwuba
  • EC Emere
  • SM Dagari
  • AD Isa
  • I Tanko
  • A Jimoh
  • SI Said
  • AO Solarin
  • H Mohammed
  • JB Ibrahim
  • A Abdulkarim
  • II Adamu
  • A Iliyasu A Baningo
  • S Umaru
  • AA Ahmed

Kara karanta wannan

Wanda ya yi wa Buhari Minista a 1984 ya kawo shawarwarin yadda za a magance rashin tsaro

Sabbin wadanda aka yi wa karin girma a Rundunar Sojin Ruwa zuwa Rear Admirals sun hada da AA Olugbode, tsohon dirketan watsa labarai na Sojin Ruwa, CF Azike, I Zilani, AD Bingel, KC Ezete, LC Izu, EI Ogalla, HUF Kaoje, SA Akinwande, USAChugali, EO Ferreira, B. Mohammed, MG Oamen, AM Ibrahim, A Ahmed, JN MAMMAN, PK Zakaria, AAO Orederu, H Ibrahim, SJ Oyegbade, SA Lawal.

Captains din da aka yi wa karin girma zuwa Commodores a Sojin Ruwa sune SA BAWA, ME EJUMABONE, MM EPELLE, GPZ ADO, OO FADAHUNSI, M FAKROGHA, PE METEKE, PP NIMMYEL, NS LAKAN, SM AHMED, ST LENGAYA, RT OLADEJO, MS OLUKOYA, AO OJO, OA AKINBAMI, HJ ARUOMAREN, CA ISAH, AO OJEBODE, BO ONALO, A ORIDE, MB SALISU, BM SULE, AA UMAR, BH SABO, ZS SULEIMAN IG IKONNE, SI MOHAMMED, CA OBIKA, OA OSHATUNBERU, JK ADEDEJI, OD NNATU, I PEPPLE, JE ADEDEJI da UM BUGAJE, MA ADETUNJI.

Kara karanta wannan

Abin tausayi: Labarin Amare da Angwaye 10 da suka mutu daf da aurensu ko bayan biki

Wadanda aka yi wa karin girma zuwa mukamin Air Vice Marshal a Rundunar Sojin Sama sun hada da PN Amadi, NN Anababa, A Abdulkadir, AV Ndace, UK Abdulahi, EE Effiom, IM Etukudo, AY Abdulahi, SK Aneke, NI Ilo, AH Amensilola, EO Ebiowei, MM Onyebashi, EO Shobande, S Olatunde, FO Edosa, AH Shinkafi, BR Mamman, HA Adebowale, AH Bakari, EF Batnah, AK Ademuwagun, LI Oluwatoyin, TZ Dauda, OS Ogunsina, NV Aguiyi, AT Marquis da OO Ogunmola.

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164