
Shugaban Sojojin Najeriya







Jaruman sojojin Najeriya na 13 Birgade, Calabar, karkashin Operation Akpakwu, sun ceto kwamishinan harkokin mata a Cross Rivers, Mrs Gertrude Njar da aka sace.

Za a ji labari EFCC ta ce Hafsun sojojin sama da aka yi a 2014 ya sace kudin tsaro. Air Marshall Adesola Amosu ya rike gidan sojan sama ne tsakanin 2014 da 2015

Wani kurtun sojan kasa ake zargin ya harbe uban gidansa da abokin aikinsa, kuma ya kashe kan shi. Za a ji kwamitin BOI zai yi bincike domin gano abin da ya faru

Rikicin dake tsakanin yan ta'addan daula islamiyya a yankin Afrika ta yamma da yan ta'addan Boko Haram na cigaba da ta'azzara inda aka kashe yan Boko Haram 200.

Dakarun sojojin na Operation Whirl Punch, da Dakaru na musamman na Bataliya ta 167 sun kashe wani dan ta'adda a Kaduna, sun kuma ceto mutane 14 daga aka sace.

Abdullahi Haruna Kiyawa wanda shi ne Kakakin jami’an ‘yan sandan Kano, ya ce sun yi sabon Kwamishina. A Ribas akwai sababbin Kwamishinoni 4 da aka tura a jiya.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari