Latest
Tsohon dan takarar gwamna a Jigawa, Mustapha Sule Lamido ya ce PDP ta gargadi ‘yan Najeriya game da wahala tun kafin zaben 2023, amma mutane suka ki sauraro.
Rahoto ya bayyana cewa, kasar Saudiyya bata kai Najeriya ba wajen kashe kudi idan ana hako mai. An bayyana adadin kudaden da Najeriya ke kashewa da na Saudiya.
Gwamnatin jihar Kano ta karbi bakuncin manyan malamai domin buda baki a ranar Asabar 15 ga watan Maris, 2025 inda Abba Kabir ya sha alwashin gyara masallatan Juma'a.
Wani babban kusa a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Olatunbosun Oyintiloye, ya bayyana cewa ya kamata 'yan adawa su fahimci wane irin mutum ne Bola Tinubu.
Shugaba hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya, Ola Olukoyede, ya bayyana nasarorin da hukumar ta samu a shekarar 2024 da ta gabata.
An kawo wani katafaren kamfanin sarafa lithium a jihar Nasarawa, lamarin da ya jawo ake ganin za a samar da ayyukan yi ga matasa da dama a jihar.
’Yan kasuwa a Kaduna sun goyi bayan Uba Sani, Shugaba Boa Tinubu da APC, yayin da suka yi ikirarin cewa sun sha wahalhalu a lokacin mulkin Mallam Nasir El-Rufa’i.
Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya koka kan yadda 'yan ta'adda da masu shaye-shaye ke zama sarakuna a Najeriya duba da irin miyagun ayyuka da suke aikatawa.
A wannan rahoto na musamman, za mu yi duba kan manyan ‘yan bindigan da aka kama ko aka kashe a farkon 2025 da yadda hakan ya shafi matsalar tsaron Arewa.
Masu zafi
Samu kari