Latest
Sanata Orji Uzor Kalu ya sake jadada goyon bayansa ga takarar shugabancin kasa na Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan, yana mai cewa a shirye ya ke ya zama '
Dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar ya fattaki yan jarida daga sakatariyar PDP a lokacin da ya ziyarci jihar a ranar Litinin domin gana wa da shugabannin j
Ana zargin cewa wasu jami’an sojin Najeriya sun kai farmaki wurin da dalibai ke gudanar da zanga-zanga a garin Akure na jihar Ondo a ranar Talata 17 ga Mayu.
Adadin wadanda suka mutu sakamakon fashewar tulun iskar gas da ta afku a jihar Kano a ranar Talata ya karu zuwa tara, bayan fashewar tulun iskar gas a Kano.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya amince da naɗa sabon darakta janar na hukumar NYSC ta ƙasa bayan kammala wa'adi biyu na Manjo Janar Shu'aibu Ibrahim
Sabuwar rigima na neman barkewa a tafiyar APC, Abdullahi Ganduje ya kira taro yau. Murtala Garo bai ji dadin sasantawar da Gwamna ya yi da Sanata Barau ba.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya yi ganawar sirri tare da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, a ranar Talata, 17 ga watan Mayu, a birnin tarayya Abuja.
Mahukunta na Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF, sun dage bikin da aka shirya yi a Kano na shekarar 2022. Daily Trust ta rahoto cewa da farko an shirya yin bi
Bayanan da ke hitowa daga jihar Anambra da ke kudumaso gabashin Najeriya na nuna cewa miyagun yan bindiga sun tura sako wasu kananan hukumomi da zau kai wa hari
Masu zafi
Samu kari