Latest
Da safiyar jiya Talata, wasu 'yan ta'addan yan bindiga suka farmaki yankin ƙaramar hukumar Ohaji/Egbema a jihar Imo, suka kashe fitattun shugabanni Bakwai.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun halaka Sakataren Kwamitin Koli ta Harkokin Addinin Musulunci reshen Jihar Delta, Musa Ugasa. Sun kashe shi baya
Tsohon Shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya.), ya bayyana cewa Najeriya fa yanzu tana rugujewa hannun jahilan shugabanni.
Katsina - Tsagerun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kuma kai hari karamar hukumar Jibiya dake jihar Katsina da daren Talata, 8 ga watan Febrairu, 2022.
Shugaban RCCG, Fasto Enoch Adeboye ya nunawa mataimakin shugaban Najeriya cewa ya shiga takarar 2023 domin ya duba masa gabansa, hakan zai cakuda lissafin APC.
Lauyan da yake kare Dibu Ojerinde a kotu ya na neman alfarmar a karasa shari’ar a wajen kotu domin gudun Alkali ya jefa shi gidan yari na shekara da shekaru.
Wani ango dan kasar mMisira ya bindige matarsa, mutane uku a dangin shi da kan shi yayin zaman sasancin aure a birnin Cairo, makwannin kadan bayan aurensu.
A Zamfara Bayan kwana hudu da yi wa mutane kisan gilla a Daraga, har yanzu ba a iya yi masu jana’iza ba, mutane sun gagara birne gawawwakin da aka bar masu.
Wani ma'abocin amffani da kafar sada zumunta ta Twitter mai suna Babayo ya yi wa jaruma Hadiza Gabon zagin cin mutunci ta sashin sako amma ta yi masa addu'a.
Masu zafi
Samu kari