Latest
Hankula sun tashi bayan zagin Annabi da wata ma’aikaciyar kiwon lafiya ta jihar Bauchi, Roda Jatau ta yi, inda ta tura wani bidiyon cin mutuncin zuwa Whatsapp.
Jami'an rundunar hadin guiwa ta kasashe, MNJTF sun bankado kasuwar kifi ta Boko Haram a yankin tafkin Chadi kuma sun kama mutane 30 da ke tsaka da cin kasuwar.
A jiya ne Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta nuna bacin ranta dangane da zargin wata da batanci da aka yi a Jihar Bauchi, inda ta ja kunne akan cewa ba za ta
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai, ya ce takwaransa na jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya dace da shugabancin Najeriya, ya kuma yaba wa sauran yan takara a 2023.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya yi zargin cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da mutanen kudu maso gabas saniyar ware wajen rabon mukamai.
A karshen makon nan, dakarun sojin sama na Operation Hadin Kai sun kai wa 'yan Boko Haram da mayakan ISWAP samame inda suka sheke tarin 'yan ta'adda suka sheke.
An tabbatar da mutuwar mutane hudu yayin da wasu mutane biyar suka samu munanan raunuka sanadiyyar rushewar sabon gini a Alayaki lane, dake tsibirin Legas.
Fittacen marubuci, Farfesa Wole Soyinka, ya yi kira da a sauke limamin babban masallacin kasa na Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari, daga mukaminsa kan kalaman da ya
Mun taro wasu Sanatoci Najeriya da ake yi wa ganin karshe, zai yi wahala su zarce a kujerunsu. Misali, Shugaban majalisar dattawa ya na harin shugaban kasa.
Masu zafi
Samu kari