Latest
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari tare da jam'iyyarsa ta APC sun nemi kotu ta yi watsi da karar da aka shigar wacce ke neman a tsige shugaba Buhari a daura At
Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara a ranar Laraba ya bayyana mutuwar Alhaji Tukur Mai-bulo, dattijon kasa, dan kasuwa kuma mai tallafawa al'umma a matsayin
Goodluck Jonathan, ya bayyana abin da ya sa ya kawo tsarin makarantun Almajirai a Arewacin kasar nan, ya ce dalilin kirkiro makarantun shi ne ilmi da aikin yi.
Mawakin bege, Yahaya Sharif-Aminu, wanda aka yiwa zargin batanci ga Annabi (SAW) ya bukaci kotun daukaka kara ta hana sake gurfanar da shi kan laifin batanci.
A halin yanzu an samu rubabben man fetur wanda yake yawo. Ana zargin kamfanonin da suka shigo da wannan mai daga kasar Belgium ba tare da an ankara ba su ne MRS
Yunkurin kungiyar ta'addanci ta ISWAP na hadewa da kungiyar ta'addancin Boko Haram ya gagara tun shekarar da ta gabata bayan ISWAP ta fada wa dajin Sambisa.
Wata kotun jihar Legas dake Ikeja ranar Laraba ta garkame jami'an hukumar Sibil Defens -Amarachukwu Asonta da Adebayo Ajayi, 32 kan zargin laifin fashi da makam
Shugaban kamfanin mai na kasa, Malam Mele Kolo Kyari ya fito ya yi wa mutanen Najeriya bayani a kan yadda man fetur na banza ya shigo Najeriya kwanakin baya.
Rundunar 'yan sandan jihar Yobe a ranar Laraba ta ce wani matashi mai shekaru ashirin a duniya mai suna Mai Goni, ya halaka mahaifin sa mai suna Goni Kawu.
Masu zafi
Samu kari