Latest
Wani rahoto daga hukumar kiyaye haɗurra FRSC ta Bauchi ya tabbatar da cewa mutum biyu ne suka ce ga garinku nan a haɗarin da ya rutsa da Ayarin Kwamishina.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, za a yi zama tsakanin INEC da wasu jiga-jigan siyasar kasar nan don sanin makama game da zaben 2023 mai zuwa nan da badi.
Alhaji Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya ya ce zai sauya rashin adalcin da ake da shi wajen nadin shugabannin tsaro a gwamnatin Buhari.
gwamnatin tarayya ta sanar da kudirinta na zagaye jami'ar usman dan fodio dake sokoto domin samarmata da tsaro da kokarin magance wasu abubuwan tsaro na jami'ar
A jihar Oyo, an kama wasu ma'aikata, ciki har da wadanda suka yi ritaya bisa zargin sun saci kudaden da suka kai N4.8bn na gwamnatin jihar da sunan yin aiki.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya jaddada cewa gwamnonin tsagin G-5 na nan kan matsayarsu ta ganin an gayara kuskuren da aka yi a baya kan yarjejeniya .
Wani bidiyo na wata kyakkyawar amarya mai ji da tsawo ya haifar da zafafan martani a shafukan soshiyal midiya. Yanayin direwar amaryar ya burge mutane da dama.
Iyalai, 'yaya, yan'uwa da abokan arziki sun halarci jana'izar dan majalisar dokokin jihar Legas da ya wakilci Mushin, Hanarabul Olawaje AbdulSobur da ya mutu.
Rahotanni sun tabbatar da an ga jirgin da ya dauko wasu ‘yan kasashen Indiya, Foland, Fakistan da Sri Lanka a wajen rijiyoyin man Ribas da zargin za suyi sata.
Masu zafi
Samu kari