Latest
Rundunar yan sandan jihar Kwara ta tabbatar da damke wani da ake zargi da zama mai garkuwa da mutane mai suna Umaru mai shekaru 20 yana siyan abinci da silifas.
APC a jihar Abia ta shiga rudani, duk wasu Shugabannin jam’iyyar sun ce ba za su goyi bayan takarar Tsohon Minista watau Dr. Uche Ogah a kan Ikechi Emenike ba.
An daure wani fasto bisa zargin ya ci kudin wata mata da ta amince masa su yi kasuwa tare a raba riba. Bayan karbar kudi, fasto ya cika wandonsa da iska kawai.
Aisha Buhari tana goyon bayan takarar Tinubu/Shettima, ta dankara kunshi a hannunta kamar yadda aka gani a wani bidiyo. Kwamitin neman takarar APC ta yi magana.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewaa, kasa da makonni biyu jiragen kasan Abuja zuwa Kaduna zasu dawo aiki. Ministan Sufuri, Mu’azu Sambo ya sanar da hakann.
Babban Bankin Dake Buga Kudin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa an umurci dukkan bankunan dake Najeriya su rike budewa har ranakun Asabar daga yanzu zuwa 2023.
Dirkatar ofishin tattalin basussukan Najeriya (DMO) ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta tsagaita karban basussuka saboda abin fa ya yiwa kasar Katutu a wuya.
A jiya ne aka ji mutuwa ta sake dauke wani tsohon na hannun daman Bola Tinubu. A cikin sa’o’i 48, ‘dan siyasar ya rasa mutane biyu cikin manyan na kusa da shi.
Tsohon gwamna Adams A Oshiomole ya bayyanawa yan siyasar Najeriya makomarsu idan suka cigaba da yiwa al'ummarsu karya da alkaruwan da ba zasu iya cikawa ba.
Masu zafi
Samu kari