Latest
gwamnatin tarayya ta maidawa Atiku Abubakar martani kan kalaminsa na cewa gwwamnatin tarayya na jan kafa wajen magance matsalar yan taaddan boko haram a Nigeria
Majalissar dattijan Nigeria ta shirya wani zama yau dan jin ba'asi tare da gabatar da muhawara a gabanta kan batun babban bankin kasa CBN, na kayyade cire kudi
An zo da kudirin da zai jawo shugaban kasa ya gaza tsige shugaba a EFCC ba tare da sa hannun Sanatoci ba. Abin da ya rage shi ne a tattauna kudirin a kwamiti.
Saura kiris Atiku Abubakar ya manta da sunan Jam’iyyarsa. Za a ji cewa da aka je kamfe a garin Jos, Atiku ya yi irin subul da bakan da Bola Tinubu ya yi kwanaki
Mai magana da yawun bakin shugaban kasa ya ce Naira Tiriliyan 89 da Gudaji Kazaure yake cewa sun bace a CBN karya ne, Garba Shehu yace haka aka yi tun a 2016.
A jiya NNPCL ya yarda ‘Yan kungiyar IPMAN su karbi litar mai a manyan tashoshi N148. Rahoton nan ya nuna wannan mataki za isa fetur ya yi araha a gidajen mai.
Wata mata ta kama mijinta yayin da yake tsaka da yin lalata da kanwarta, wacce aka ce saura watanni uku kacal ta yi aure. Matar ta fadi matakin da ta dauka.
Yanzu muke samun labarin yadda aka nada Tinubu a matsayin Dakaren Birnin Gwari a jihar Kaduna. An ga hotunan yadda aka yi masa wannan babban nadi a Arewaci.
Sanatoci su na so jami'an ma'aikatar tattalin arziki da kasafin su bada bayanin wasu kudi, amma ana masu wasa da hankali, za su ‘yan sanda a cikin maganar.
Masu zafi
Samu kari