Latest
kamar yadda kungiyar kiristocin arewacin kasar nan suka sanar da rashin nuna goyan bayansu ga Tinubu, sukuwa kiristocin kudu sun goyi bayansa a wata sanarwa
hukumomin a Mali sun tabbatar da dawowar wasu ma'aurata da suka rabauta da haihuwar 'ya'ya tara rigis, bayan da aka tura su kasar Maroko dan kula da lafiyarsu
Yayin da rikicin APC ke kara kamari a Kaduna, kotun daukaka kara ta soke karar da Sha'aban ya shigar kan abokin hamayyarsa a zaben fidda gwnain gwmanan APC.
Jigon jam'iyyar APC, Danladi Bako, ya yi ikirarin cewa yan arewa za su bai wa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar mai mulki, Bola Tinubu kuri'u miliyan 12.
Majalisar dattawan Najeriya a yau Laraba ta amince da bukatar shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, na sake naɗa mataimakan gwamnan babban bankin ƙasa watau CBN.
Wata budurwa mai suna Fatima Isma'il ta bukaci kotu da ta karbo mata N180,000 da ta arawa tsohon saurayinta Abubakar Shu'aibu amma yayi mirsisi ya ki biyanta.
'Yan bindiga sun sake yin mummunar barna a jhar Kaduna sa'o'i 24 kacal bayan da suka hallaka wasu mutane a yankin. An dauki wadansu da suka samu rauni a kayuen.
Wani magidanci ya shiga tashin hankali yayin da ya dauko karuwa zai yi lalata da ita, ta sace wani sarkin sarkan kwal mai darajar Naira miliyan shida a gidan.
Shugaban masu rinjaye na majalissar wakilai Hon. alhassan Ado Duguwa yace mutane ne basu fahimci maganar da yayi ba, yace shi yayi maganar ne dan motsa jama'a
Masu zafi
Samu kari