Latest
Yayin da ;yan Najeriya ke ci gaba da dasa ayoyin tambaya game da sabbin kudin Naira, kamfanin da ya buga kudaden ya fito ya yi bayani dalla-dalla yadda ya dace.
Mataimakin 'dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar LP, Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya rushe da kuka a shirin TV kan zagin mahaifinsa da jama'a ke yi a siyasa.
An biya miliyoyin kudi domin a iya taron kamfe, Gwamnatin Ribas ta ki ba Atiku Abubakar dama. Gwamnatin Nyesom Wike ta yarda masu neman takara su yi kamfensu.
Kowa ya san shi da aikin addini, amma yanzu ya zama 'dan siyasa a a jam'iyyar APC. Rabaren Hyacinth Alia ya bayyana dalilin shi na neman zama Gwamnan Benuwai.
Wani dan karamin yaro ya bayyana irin kwarewarsa a sana'ar aski, mutane da yawa sun bayyana mamaki da kadurwa bayan ganin yadda yake yiwa mutane aski da kyau.
Ahmad Lawan ya yi hasashen adadin kuri’un da APC za ta samu. Shugaban majalisar dattawan yace akalla 98% suke yi wa Bola Tinubu hari a zaben watan Fubrairun nan
Fitaccen mawakin masana'antar Kannywood, Aminu Ladan Abubakar, wanda aka fi sani da Alan Waka ya janye daga takarar kujerar Majalisar Wakilai a zaben 2023.
Wasu ma’aurata sun girgiza intanet bayan sun gano wani sirri a kan karan kansu. Ma’auratan da suka shafe shekaru 13 da aure da yara 2 sun gano iyayensu daya.
Wata budurwa ta sha ruwan yabo a soshiyal midiya kan yadda ta kula da saurayinta dan Najeriya a lokacin da ta gabatar da shi ga yan uwanta. Sun shakata tare.
Masu zafi
Samu kari