Latest
Wani dan gajeren bidiyo mai ban dariya da ya yadu a TikTok ya nuno yadda wani karamin yaro da ya raka mahaifinsa siyan nama ya gwagwiyi kaza a teburin mai nama.
Dukiyar da manyan masu kudin Najeriya uku suka tara, ya zarce abin da mutum miliyan 80 suke da shi. Manyan Attajiran Duniya su na ta kara arziki, talaka na kuka
Wasu 'yan Najeriya sun mayar da banki wurin dafa abinci da cinsa, an ga lokacin da suke dafa taliya suna ci a bakin layin ATM da suke bi a wata jihar Kudu.
Magoya bayan jam'iyyar LP, a jihar Yobe ba su ji dadi ba sakamakon jira da suka yi don tarbar Peter Obi, dan takarar shugaban kasa da Baba-Ahmed amma basu zo ba
Chris Ngige wanda shi ne Ministan kwadago da samar da ayyuka, ya ce za ayi karin albashi nan da Mayun 2024 yayin da ya yi gargadi kan saba dokar aikin gwamnati
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya yi ikirarin cewa wasu mutane makiya dimokradiyya ne ke son kawo rudani.
Ganin halin da ake ciki a yau, Muhammadu Buhari zai zauna da duka tsofaffin shugaban kasa, an tsaida lokacin da Majalisar Kolin Najeriya za tayi zaman gaggawa.
Bola Ahmed Tinubu, ‘Dan takarar shugaban kasa na Najeriya, ya ziyarci Hajiya Dada, mahaifiyar tsohon shugaban kasa Marigayi Umaru Musa ‘Yar’adua a Katsina.
Isaac Fayose ya ce Gwamna Nyesom Wike yana yi wa Bola Tinubu aiki a Ribas, ‘Danuwan fitaccen ‘dan siyasar ya fadawa magoya bayan Peter Obi lakanin cin zabe.
Masu zafi
Samu kari