Latest
Hukumar EFCC ta samu nasara daga karshe wajen damke Sanata Peter Nwaboshi wanda ya gudu bayan yanke masa hukuncin da kotu ta yanke masa na daurin gidan yari.
Wata mata ta kwace mota kirar Mercedes Benz da ta siyawa diyarta mai shekaru 16 a ranar bazdai dinta saboda ta nuna rashin godiya da raina kyautar da aka mata.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an tura keyar wani dangin Yahaya Bello zuwa gidan yari yayin da aka gurfanar dashi kan zargin sace wasu kudade masu yawa.
Kotun daukaka kara mai zama a birnin tarayya Abuja ta kawo karshen sha'ar da ake wacce APM ta nemi a haramtawa Peter Obi shiga babban zaben watan Fabarairu.
Gwamnan Ondo ya yarda Najeriya tana cikin ha’ula’i, ya fadi wanda zai ceci al’umma. Rotimi Akeredolu yana fatan burin da suke da shi a Aso Rock zai tabbata.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya umarci daraktan hukumar inshora na ƙasa, Mista Michael Akabogu, ya sauka daga mukaminsa har sai yan sanda sun gama bincike.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu 'yan Najeriya suka mamaye ko ina a hedkwatar CBN domin nuna koke da bacin ransu kan hukuncin da kotun koli ta yanke a yau.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana shirinsa na shiga karar da aka kai gwamnatin tarayya kan batun daina amfani da tsoffin takardun naira nan da kwana
Henry Ude, da aka fi sani da Ajim Best, jigon jam'iyyar Labour a Ebonyi ya fita daga jamiyyar ya koma jam'iyyar PDP yana mai cewa ita za ta yantar da jihar
Masu zafi
Samu kari