Latest
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya kai ziyarar ba zata Hedkwatar CBN ta Gusau da wasu bankunan ajiyar dukiya a guda biyar a Zamfara, ya ɗauki mataki.
Rahotanni sun nuna cewa wasu gidajen man fetur da manyan kantina da bankuna a jihar Sokoto sun dena karbar tsohon kudi duk da umurmin da kotun koli ta bada.
Gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, ya bayyana cewa babu bukatar kara wa'adin 10 ga watan Fabrairu na daina amfani da tsoffin takardun Naira.
Bashir Ishaq Bashir, mai neman kujerar gwamnan jihar Kano a jam'iyar LP ya tabbatar cewa ya tattauna da Bola Tinubu na APC amma bai ce komai ba kan sauya sheka.
Gwamnatin Amurka ta kawo karshen duk wata gardama da kace nace kan goyon bayan wani ɗan takara a zaben shugaban kasan Najeriya, tace burin a yi zabe lafiya.
Wata kyakkyawar budurwa ta wallafa hadadden bidiyo da ke nuna lokacin da ta ziyarci mahaifinta mai lalurar tabin hankali. Bidiyon nata ya tsuma zukata da dama.
Dan takarar shugaban a AAC ya gamu da tasku yayin da mabiyansa 'yan takarar gwamna suka bayyana barinsa saboda wasu dalilai. Yanzu haka dai ba sa tare dashi.
‘Danuwan ‘dan takaran mataimakin Gwamnan Kano a APC, Bello Sule Garo zai zabi jam’iyyar NNPP daga sama har kasa a zaben da za a shirya a Fubrairu da Maris.
Babban bankin Najeriya watau CBN ya ayyana cewa tuni takardun tsoffin N200, N500 da N1000 da aka sauya suka zama garamun amfani da su a Najeriya tun 10 ga wata.
Masu zafi
Samu kari