Latest
Yayin da zaben gwamna a Najeriya ke ci gaba da tunkarowa, 'yan siyasa a jihar Sokoto na ci gaba da kawo tsaiko daga yadda suke yin kamfen da munanan kalamai.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Adamu, na shan matsin lamba kan ya sauka daga muƙamin sa na shugabancin jam'iyyar ta APC.
Mafi yawan sababbin kudin da bankin CBN ya buga sun shiga bankunan Access Bank. Legas ce gaba a garuruwan da aka fi aikawa sababbin kudin, Enugu da Uyo na baya
Jihohi za su yi karar Gwamnati da CBN a kan rashin dawo da N500, N1000. Lauyoyin Jihohin da suka je kotun koli sun nuna shirya yin karar Ministan shari’a da CBN
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta shirya tsaf domin ganawa da zababbun ƴan majalisun tarayya a Abuja, waɗanda suka samu nasarar zaɓe a ƙarƙashin ta.
Gwamnan jihar Anambra, Chukwuma Soludo, ya shirya sanya ƙafar wando ɗaya ga duk bankin da ya ƙi karɓar tsofaffin kuɗi. Yace mutane su cigaba da amfani da kuɗin.
Nasir El-Rufai ya fito da ‘Dan takaran Shugaban Majalisa a Jam'iyyar APC. El-Rufai zai dage wajen ganin ‘Dan majalisar Zariya ya samu mukami na hudu a kasar
Shugabannin Jam’iyyar All Progressives Congress a Garin Donga, za su ladabtar da Emmanuel Bwacha. A halin yanzu 'yan kwanaki suka rage a shirya zaben Gwamnoni.
Godwin Emefiele ya kitsa manakisa domin a karbe Legas daga hannun Jam’iyyar APC. Gwamnan babban banki ya shirya yadda LP za ta lashe zaben Gwamnan Legas a 2023
Masu zafi
Samu kari