Latest
Za a ji yadda Gwamna yake kamfen zama Sanata a jihar Taraba da maggi da shinkafa. Wasu mutane su na zargin Darius Ishaku da gaza tabuka abin kirki a shekaru 8.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya samu wani gagarumin tagomashi a birnin tarayya Abuja. Magoya bayan PDP da LP sun koma APC.
Shugaban majalisar dokokin jihar Osun, Timothy Owoeye, ya koka kan yadda wasu yan daban siyasa suka yunkurin raba shi da duniya a gaɗin Ilesa yana cikin taro.
Daga karshe sarakunan kasar Yarbawa guda bakwai sun fito sun bayyana goyon bayan su ga takarar Asiwaju Ahmed Bola Tinubu na jam'iyyar APC don maye gurbin Buhari
Gabannin babban zaben shugaban kasa na ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu, manyan jiga-jigan jam'iyyar PDP sun nuna yakinin cewa Atiku Abubakar zai ci zabe.
Shugaban jam'iyyar APC ta ƙasa, Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa jam'iyyar zata yi nasara a zaɓen shugaban ƙasa na ranar Asabar. Yace APC tayi aiki tuƙuru.
Duk da Bukatar da Rundunar Yan Sandan Jihar Kano Ta Bawa APC, PDP da NNPP na Kada Suyi Taron, Sun Yi Kunnen Uwar-Shegu da Batun Mai Cike Da Sarkakiyar Tsaro
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu, kungiyar malaman jihar Kano sun ayyana goyon bayansu ga takarar Atiku Abubakar.
Shugaban hukumar ƴan sandan Najeriya, IGP Usman Baba, ya bayyana dalilin da ya sanya basu tuhumi gwamnoni masu adawa da sauya fasalin takardun kuɗin naira ba.
Masu zafi
Samu kari