Latest
Farfesa Mahmud Yakubu, shugaban hukumar zabe ta kasa INEC ya ve babu wanda za'a hana jefa kuri'a matukar kafin 2:30 na rana yana kan layi a rumfar zabensa.
Wasu yan daba da ake zargin na PDP sun yi kokarin tilasta mutane zaben jam'iyyarsu sun tarwatsa rumfar zabe tare fasa akwati duk da kasancewar yan sanda a wajen
Jam'iyyar Accord ta janye daga zaben shugaban kasa na ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu inda ta ayyana goyon bayanta ga Peter Obi na jam'iyyar Labour Party.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya nuna damuwa da rashin jin dadi bisa yadda na'uarar tantance masu zabe na BVAS ta ki tantance shi da matarsa a wurin zabe.
Yayin Da Take Yau Ranar Zabe: An Farmaki Ma’aikatan Wucin-Gadin INEC a Gombe Akan hanyar Su Ta Zuwa Rumfar Da Aka Turasu Domin Aikin Zabe. Kwamishinan ya Bara
Shugaban jam'iyyar Labour Party na mazabar Karshi da ke birnin tarayya Abuja, Valentine Onuigbo, ya mutu daga kwanciya bacci yana jiran gari ya waye a yi zabe.
Ana Tsaka Da Aikin Zabe a Wasu Gurare: A nan Ma'aikatan Wucin Gadi na INEC Sunyi Ƙemadagas Baza Suyi Aikin Zaɓe ba Har Sai An Basu kuɗin Somin-taɓin Tukuna
Wani matashi mai suna Akayama ya gamu da ajalinsa bayan yan bindiga sun bindige shi yayin da ya je kada kuri’a a yankin Anyigba, a karamar hukumar Dekina, Kogi.
hugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a birnin tarayya Abuja, Mista Sunday Zaka, ya mutu sakamakon hatsarin mota da ya cika da shi a ranar zabe.
Masu zafi
Samu kari