Latest
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Goodluck Jonathan ya siffanta masu siyan kuri'u da 'yan fashi a kasar nan. Shugaban ya bayyana dalilinsa na fadin haka jiya.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyar All Progressives Congress, Bola Tinubu ya lashe sakamakon zabe a kananan hukumomi 3 na jihar Ondo da aka sanar zuwa yanzu.
Asiwaju Bola Ahmaed Tinubu ya hau turbar nasara inda ya lallasa dukkan abokan hamayyarsa a zaben kananan hukumomi 15 da hukumar INEC ta sanar kawo yanzun nan.
A Lokacin da Ake Amsar Samakamon Zabukan Jihar Kogi a Zaɓukan 2023: INEC Ka iya Soke Zaɓukan Jihar Kogi Saboda Barazanar Tsaron Da Aka Fuskanta Yayin Zaben
Ana ta yaɗa labarai a soshiyal miduya cewa INEC ta tsawaita lokacin a zabe a wasu jihohi 16 amma labarin ba gaskiya bane, hukumar ta fito ta yi karin haske.
An samu rikicin siyasa a jihohin Bayelsa da Ribas da ke kudancin Najeriya. A bayelsa, wasu bata gari sun harbi wasu mata biyu a yayin da suka je kada kuri'a.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta kama wata dattijuwa yar shekara 73 da wasu mutum biyu bayan samunsu da katin PVC 20 a Benin
Rundunar yan sandan jihar Borno ta tabbatar da harin da Boko Haram suka kaiwa masu zabe a yankin Gwoza. Ta ce mutane 5 ne suka jikkata a harin na ranar zabe.
Dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, shi ya fi cancanta ya gaji Buhari a zaben nan da aka yi a jiya Asabar, ga dalili.
Masu zafi
Samu kari