Latest
Wata kungiya ta ‘yan majalisa za ta goyi bayan matakin da APC ta dauka a majalisa, sun sallamawa matsayar Shugabannin Jam’iyyar, za ta ba Bola Tinubu hadin-kai.
Tajuddeen Abbas ya yi bayanin abin da ya sa Arewa maso Yamma ta samu Shugaban majalisar wakilai da mataimakin shugaban majalisar dattawa a lissafinsu na APC.
Wani babban jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana abu ɗaya tilo da ka iya hana rantsar da Bola Tinubu, a matsayin sabon shugaban ƙasa.
A karshen makon jiya wasu daga cikin daliban makarantar FGC Yauri da aka yi garkuwa da su, sun kubuta. Iyaye sun dauki kwanaki su na sasantawa da 'yan bindiga.
Babatunde Fashola ya yi bayanin alheran da ma’aikatarsa ta kawo. Ministan ayyuka da gidaje ya ce a shekaru shida, sai da su ka nemawa mutane 380, 000 aiki.
Wata budurwa a jihar Kaduna ta kai ƙarar mahaifinta gaban kotun shari'ar musulunci, kan yunƙurin sa na yi mata auren dole. Budurwar tace tana da mai sonta.
Ƴan bindiga sun shiga wata coci a jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mutum 40, ana tsaka da gudanar da harkokin coci a ƙaramar hukumar Chikun ta jihar.
Kotun sauraron kararrakin zabe ta fara sauraron karar da dan takarar shugabancin kasa a PDP Atiku Abubakar da Peter Obi na jam'iyyar Labour suka shigar suna
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar matar tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ken Nnamani. Mrs Jane Nnamani ta mutu a birnin Enugu bisa wata rashin lafiya.
Masu zafi
Samu kari