Latest
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, ta ɗage sauraron ƙarar da Atiku Abubakar, ya shigar yana ƙalubalantar nasarar Bola Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa.
Gwamnan jihar Enugu ya dauki nauyin maniyyata Kiristoci 300 zuwa kasashen Jordan da Isra'ila masu tsarki don sauke farali a wannan shekara ta 2023 da ake ciki.
Atiku Abubakar, ɗan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen shugaban ƙasa na ranar 25, ga watan Mayu, ya isa kotu domin cigaba da sauraron ƙarar zaɓen shugaban ƙasa.
Ike Ekweremadu, tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, ya gamu da fushin kotu, inda ta tura shi gidan gyaran hali a Uk. Bayan shi akwai ƴan siyasar.
Magidanci ya maka matarsa a kotu bayan ta lakada masa duka har sai da mijn ya suma, ya ce matar daman ta saba cin zarafinsa kullum akan abinda bai kai komai ba.
A ranar Larabar nan 10 ga watan Mayu ne dai mai dakin gwamna El-Rufai Hajiya Ummi Garba El-Rufai ta haifo masa santaleliyar budurwa, wacce hotunanta su ka karad
Budurwa aNajeriya ta fashe da kuka a wani faifan bidiyo da ya yadu inda korafin cewa kimanin makwanni 3 kenan babu wanda ya sayi kayan shagonta, ga arahan kaya.
Kwamitin karbar mulkin Kano ya zargi Gwamna da yi wa iyalinsa gwanjon kayan gwamnati. ‘Yan NNPP sun ce a kan abin da bai kai N10m ba, aka yi gwanjon ma’aikata
Yusuf Gagdi; Mukhtar Betara; Ahmed Idris Wase; Rt. Hon. Alhassan Doguwa, Hon. Sada Soli; Hon. Mariam Onuoha and Hon. Aminu Sani Jaji sun yi wa APC kaca-kaca.
Masu zafi
Samu kari