Latest
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, tare da mai ɗakinsa sun tattara sun koma Glass House, gidan shugaban da zai miƙa mulki a fadar Aso Rock, Abuja.
Wata mata ta bayyana cewa yanzu kwata-kwata ba ta son mijinta tun bayan zuwanta Birtaniya. Ta ce mijin nata ne silar zuwanta Birtaniya sannan kuma shi ya dauki
Wasu yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun hallaka akalla mutane 7 a kauyen Warkan dake yankin Atyap a karamar hukumar Zangon Kataf cikin jihar Kaduna.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban kasa a inuwar LP, Peter Obi, ya ce ko ba daɗe ko ba jima watarana sai ya zama shugaban ƙasa a Najeriya.
Tsohon minista kuma jigo a jam’iyya mai mulki ta APC, Femi Fani-Kayode ya yi ba’a ga tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben da ya wuce, Alhaji Atiku Abubakar.
Wata mahaifiya a Najeriya ta bayyana yadda wani malaminsu ya fatattake ta wajen aji ita da 'yarta saboda kuka da karamar ‘yarta ke yi da ya fusata malamin.
Tun 2021 Nnamdi Kanu yake shari’a da gwamnatin tarayya, Muhammadu Buhari zai bar mulki yana daure. Bola Tinubu zai gaji tirka-tirkar Nnamdi Kanu da gwamnati.
Kokarin gwamna Aminu Tambuwal na haɗa kan jam'iyyar PDP ya gamu da babban cikas yayin da gwmanonin G-5, zababben gwamna, da wani ɗaya suka ƙi zuwa taron Abuja.
Za a ji Sanata Ovie Omo-Agege ya fitar da jawabi ta bakin Sunday Areh, yana godewa Shugaban kasa, ya ji dadin amincewa da gina jami’ar gwamnatin tarayya a Kwale
Masu zafi
Samu kari