Latest
Kotun saurarn kararrakin zaben shugaban kasa ta kori karar da jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) ta shigar saboda rashin cancanta da hurumin sauraronta.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta yi hukunci kan ƙarar da Shugaba Tinubu da Kashim Shettima suka shigar kan Peter Obi na jam'iyyar Labour Party.
Kotun ƙararrakin zaɓen gwamna da ke zamanta a garin Lokoja na jihar Kogi, ta kwace kujerar sanata Sadiku na APC, gami da hannantata Ga Natasha Akpoti ta PDP.
Fasinjoji da sauran ma'aikata sun yi ta kansu yayin da wani hayaƙi da ake tsammanin wuta ce ta kama a filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke jihar Legas.
Wasu munanan haɗuran mota da suka auku sun salwantar da rayukan mutum takwas a jihohin Ogun da Ondo. Haɗuran sun auku ne a dalilin gudu wanda ya wuce ƙa'ida.
Wani mutumi da ke zaune a Canada ya saki bidiyon wani gida a TikTok yana mai nunawa mabiyansa cikin gidan da yake zaune da iyalinsa. Yana biyan N778k duk wata.
Yajin aikin gargaɗin da ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta fara ya kawo jinkiri a zaman Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisar tarayya mai zama a Ogun.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya, ta sanar da sabon farashin mitar wutar lantarki. Sanarwar ta fito ne ta hannun hukumar da ke sa ido kan wutar lantarki (NERC).
Shugaban kasa Bola Tinubu na cikin tsaka mai wuya yayin da kotun zabe ke matakin karshe na zartar da hukunci kan kujerarsa. Zai san makomarsa a yau Laraba.
Masu zafi
Samu kari