Latest
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa sojojin da suka yi juyin mulki a Gabon sun tabbatar ma sa da abinda yake tsoro game da juyin mulkin Nijar.
Birnin New York na Amurka ta ba da dama ga Musulmai su jiyar da kiran sallah a ranakun Juma'a da kuma lokacin watan Ramadan ba tare da neman izinin hukuma ba.
Minista babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya magantu kan shirinsa na gaba idan kotu ta ƙwace nasarar da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya samu a zaɓen 2023.
Jigon jam'iyyar SDP ya bayyana yadda shugaban kasa Tinubu ke maimaita irin matsalolin da Buhari ya samu a kwanakinsa na mulki, yace ya kamata a samu mafita.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya ba da umarnin rufe wata makaranta da aka tsinci gawar wani yaro a cikinta. Gwamnan ya bayyana hakan.
Bidiyon wani jami’in dan sanda a jihar Adamawa yana sharbar kuka karamin yaro bayan an sallame shi daga aiki saboda aikata ba daidai ba ya haddasa cece-kuce.
Bayan juyin mulkin Gabon, AU ta bayyana bacin rai tare da bayyana hakan a matsayin abin da bai dace ba. A cewar AU, hakan ya saba da doka a wannan zamanin.
Tsohon gwamnan Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya yaba wa shugabannin jam'iyyar na jihohi bisa jajircewar da suka yi.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmi (MURIC) ta gargadi sojojin Najeriya kan koyi da sojojin kasar Gabon da suka hambarar da gwamnatin Shugaba Ali Bongo a ranar Laraba.
Masu zafi
Samu kari