Latest
Tsohon jigo a jam'iyyar APC, Timi Frank, ya buƙaci ƙungiyar raya tattalin ƙasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS) ta ƙwace shugabancinta a hannun Tinubu.
Ɗaliban jihar Abia sun samu sakamako mai kyau a jarabawar NeVO ta bana da aka saki, yayin da ɗaliban jihar Kebbi ba su yi abin a zo a gani ba a jarabawar.
Kungiyar matasa ta Northern Youths Council of Nigeria ta soki Sheikh Mansur Sokoto kan walllafar da ya yi a Facebook game da zaben gwamnan Nasarawa da Taraba.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Kaduna ta samu koma baya biyoo bayan sauya sheƙar da kansilolinta suka yi zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Alhaji Atiku Abubakar, tsohon shugaban kasa ya yi martani kan zargin da wasu yan APC ke masa na yin amfani da jabun sakamakon jarrabawar WAEC ta gama sakandare.
Solomon Dalung ya ce masu ba Bola Tinubu shawara su na damalmala lamarin karatunsa. Dalung ya tabbatarwa duniya ya yi karatun digiri a jami’ar Jos.
Matasa masu cin gajiyar N-Power sun koka kan yadda aka dakatar da shirin yayin da su ka share fiye da watanni goma ba tare da ba su alawus ba na aikin da su ka yi.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da wasiƙa zuwa ga majalisr wakilai ɗpmin neman amincewarta kan naɗin shugabannin gudanarwa na hukumar NDDC.
Yayin da ake jimamin abinda ya faru a Gusau da Dutsin-Ma, yan bindiga sun ƙara sace ɗaibai 4 daga jami'ar jihar Nasarawa da ke Keffi ranar Litinin da daddare.
Masu zafi
Samu kari