Latest
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya kai ziyarar bazata gidan tsohon shugaban majalisar dattawa kuma tsohon gwamnan Kwara, Sanata Bukola Saraki.
Hukumar shirya jarabawa ta ƙasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar kammala makarantar sakandare (SSCE) ta shekarar 2023, a ranar Talata, 10 ga watan Oktoba.
Jam'iyyar Labour Party ta yi ƙarin haske kan dalilin da ya sa ɗan takararta na shugaban ƙasa, Peter Obi, ba zai yi aiki da gwamnatin Shugaba Tinubu ba.
Uwar gidan gwamnan jihar Ekiti, Dakta Oyebanji, ta fara karantar da ɗaliban jami'ar jihar EKSU kamar yadda ta faɗa a baya duk da aikinta na mace lamba ɗaya.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno wasu yan mata kimanin su 12 zaune a kan babura. Matan da suka kasance cikin farin ciki sun dauka hankali.
Janar Yakubu Gowon, tsohon shugaban mulkin soji na Najeriya ya karyata rahotannin cewa ya rasu. Hadimin Gowon ya ce tsohon shugaban lafiyarsa kalau.
A karo na biyu, gwamnan jihar Delta ya ɗauki dan takarar da ya fafata da shi a zaben gwamna na watan Maris, ya ba shi muƙami mai gwabi a gwamnatinsa.
Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar Kano, karkashin jagorancin Abba Al-Mustapha, ta kwace Littafin Queen Primer da wasu da ke koyar da rashin da'a.
Wani ‘Dan Majalisar Ingila ya fasa kwan yadda Gowon ya wawuri dukiyar Najeriya. ‘Dan Majalisar ya ce tsohon Shugaban Najeriya ya saci kudi daga asusun CBN.
Masu zafi
Samu kari