Latest
Tsohon hadimin tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu ya binciki tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.
Babban faston da ya kafa cocin Jehovah's Eye Salvation Ministry, fasto Godwin Ikuru ya yi hasashen wanda zai lashe zaɓen gwamnan jihar Kogi da ke tafe.
Yekini Nabena, tsohon mataimakin kakakin APC na kasa, ya yi kira ga shugaba Bola Tinubu da jami’an tsaro da su kamo Sheikh Ahmad Gumi kan furucinsa game da Wike.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan wasu matafiya mutum bakwai a jihar Osun. Matafiyan sun mutu ne bayan motarsu ta fada rami.
Tsohon mai magana da yawun da tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, Reno Omokri, ya yi tsokaci kan yadda tsohon Shugaba Buhari ya lalata ƙasar nan.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno wani mutum ya dage yana zuba gulma kuma ya haddasa cece-kuce. Mutane sun ce sun zata farfadiya ce da shi.
Bayan dogon lokaci tana tsare a hannun ƴan bindigan da suka yi garkuwa da ita, wata ƴar bautar ƙasa ta samu ƴancinta daga hannun miyagu a jihar Zamfara.
Kotun ɗaukaka ƙara ta sanya jerin ƙararrakin da suka danganci zaɓe da ta saurara daga ranar Juma'a 13 ga watan Oktoba zuwa ranar Juma'a, 20 ga watan Oktoba.
Tun da Ola Olukoyede ya shiga ofis a matsayin sabon shugaban EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arziki zagon kasa, akwai binciken kusan Tiriliyoyi a gaban shi
Masu zafi
Samu kari