Latest
Tsohon ɗan takarar gwamna a inuwar PDP a jihar Kogi, Joseph Erico, ya jagoranci dandazon masu sauya sheka daga jam'iyyu sun rungumi APC mai mulki.
Kwanaki kadan bayan rashin nasarar Atiku a kotun koli, sanatoci biyu da wasu jiga-jigan jam'iyyar sun watsar da ita saboda wasu dalilai na karan kansu.
Wata jami’ar yar sanda ta yi fice a soshiyal midiya bayan ta rera taken kasa cike da kura-kurai a wani taron manyan jami’an yan sanda a jihar Imo.
Nura Ashiru, ya bukaci mai ɗakinsa da ke neman saki a Kotun musulunci ta biya N1.5m idan tana son ya sake ta saboda asarar da ta jawo masa a zaman aurensu.
Jami’an gwamnati su na kurdowa Aso Rock idan ana taro, Bola Tinubu ya yi wa wasu daga cikin Sakatarori da Hadimansa izinin shigowa FEC da ake yi duk mako.
Za a iya samun saukin farashin kayan kasashen waje idan aka tafi a haka. Yanzu ‘yan kasuwar canji su na saye da saida kowace Dalar Amurka tsakanin N1100 zuwa N1200
Wani bawan Allah ɗan kasuwa, Harisu Yahaya, ya ce aikin sheɗan nw ya jawo har ya yi wa budurwarsa ciki, ya faɗa wa Kotu ba zai iya ɗaukar nauyin yarsu ba.
Ministan kasafin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki, Atiku Bagudu, ya ce shugaban kasa Tinubu ya amince da biliyan 18 don gudanar da zabukan Bayelsa, Imo da Kogi.
Wasu Angwaye da Amaren Auren Hisbah sun yi ƙarar Tsohon Kwamishinan Ganduje Malam Garba Yusuf a Babbar Kotun Shari'ar Muslunci ta Kasuwa da ke Shahuci a Kano.
Masu zafi
Samu kari