Latest
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC) ta yi barazanar ƙin halartar taron da za su yi da gwamnatin tarayya idan ministan ƙwadago, Simon Lalong, zai halarci zaman.
Za a ji labari Bola Ahmed Tinubu ya yi watsi da tsarin mulki, ya na so ‘Yan APC su zama Shugabannin INEC, an dauko mutanen shugaban kasa da na jiga-jigan APC.
Ana jita-jita cewa 'yan majalisar dokoki za su tsige Gwamnan jihar Ribas. Ana zaune sai kwatsam aka ji wuta ta kama ci a majalisar dokokin jihar Ribas.
Jama'a sun shiga mamaki yayin da wani mutum ya hau jirgi da kudade, ya sako kudade daga sama a matsayin kyauta ga wadanda ke bibiyarsa a kafar yanar gizo.
Wani rasiti ya nuna yadda a baya a Najeriya ake biyan kudade kadan a jami'a, amma yanzu ake biyan makudan kudade a yanayin da kowa ke kokawa duba da tattali.
Shugabar matar jam'iyyar PDP, Farfesa Stella Effan-Attoe ta riga mu gidan gaskiya a yau Lahadi 29 ga watan Oktoba, jam'iyyar ta yi martani kan mutuwar.
Wasu fusatattun matasa sun yi wa wani Fasto tsinannen dukan kawo wuka tare da hadiminsa a coci a jihar Benue kan zargin sace mazakutar wani matashi.
Yayin da ake ci gaba da kuka kan yadda aka kashe wata mata a Gombe, an kuma sake kashe wata mata a jihar Neja, an ce matar mai koyarwa ce a jami'ar FUT.
Wani mai wankin mota ya tsallake rijiya da baya yayin da ya fita domin ya dana mota bayan da ya wanke ta. An bayyana irin gangancin da ya yi a yanzu.
Masu zafi
Samu kari