Latest
Babban malamin addini ya bayyana bukatar a daina amfani da sabbin Naira da aka kawo a zamanin shugaban kasa Muhammadu Buhari na a shekarar nan da ake ciki.
Cif Bode George, jigo a jam’iyyar PDP, ya ce ba shi daniyar ficewa daga Najeriya bayan da kotun koli ta tabbatar da nasarar shugaban kasa Bola Tinubu.
An bayyana yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka kashe tsohon shugaban karamar hukuma a jihar Benue bayan da suka dade da sace shi da kuma neman fansa.
Mun kawo jerin wadanda su ka yi harin Aso Rock, amma a karshe sai ga shi Bola Tinubu ya ba su mukami. Bayan lashe zabe sai sabon shugaban kasa ya jawo wasu.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da ƴar takararta a zaɓen gwamnan jihar Adamawa, Aisha Binani za su ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotun zaɓe.
Alhaji Abdulrahman Ado Ibrahim, Ohinoyi na kasar Ebira ya kwanta dama. Legit Hausa ta tattaro wasu abubuwa da ya kamata a sani game da basaraken mai daraja ta daya.
Aminu Dantata ya bada labarin silar arzikinsu na tsawon shekara da shekaru. A yau ‘Dantata ya na da filaye a Saudi Arabia, Dubai, Dubai, Masar, Jamus
Karamin ministan albarkatun mai a Najeriya, Heineken Lokpobiri ya bayyana cewa za su kammala aikin gyaran matatar mai da ke jihar Kaduna a karshen 2024.
Fasto Kingleo David Elijah ya bayyana cewa ya hango za a cigaba da hantarar kotun ƙoli kan hukuncin da ta yanke na tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari