Latest
Wani rasiti ya nuna yadda a baya a Najeriya ake biyan kudade kadan a jami'a, amma yanzu ake biyan makudan kudade a yanayin da kowa ke kokawa duba da tattali.
Shugabar matar jam'iyyar PDP, Farfesa Stella Effan-Attoe ta riga mu gidan gaskiya a yau Lahadi 29 ga watan Oktoba, jam'iyyar ta yi martani kan mutuwar.
Wasu fusatattun matasa sun yi wa wani Fasto tsinannen dukan kawo wuka tare da hadiminsa a coci a jihar Benue kan zargin sace mazakutar wani matashi.
Yayin da ake ci gaba da kuka kan yadda aka kashe wata mata a Gombe, an kuma sake kashe wata mata a jihar Neja, an ce matar mai koyarwa ce a jami'ar FUT.
Wani mai wankin mota ya tsallake rijiya da baya yayin da ya fita domin ya dana mota bayan da ya wanke ta. An bayyana irin gangancin da ya yi a yanzu.
Gwamnan jihar Adamawa ya bayyana jin dadinsa da yadda ya yi nasara a kotun zabe bayan da aka bayyana hukunci. Ya ce wannan nasara ce ta dimokradiyya.
Jami'an hukumar NDLEA ta kama wasu kayayyakin bugarwa daga wasu jihohin Najeriya sama da 5, inda aka bayyana abin da aka kwato daga kowacce jiha a makon.
Babban malamin addini ya bayyana bukatar a daina amfani da sabbin Naira da aka kawo a zamanin shugaban kasa Muhammadu Buhari na a shekarar nan da ake ciki.
Cif Bode George, jigo a jam’iyyar PDP, ya ce ba shi daniyar ficewa daga Najeriya bayan da kotun koli ta tabbatar da nasarar shugaban kasa Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari