Latest
Ana zargin Shugaba Tinubu ya ware makudan kudade har naira biliyan 5.9 don siyan jirgin ruwa na alfarma a fadarsa, shugaban ya karyata wannan jita-jita.
Gwamnatin Abba Kabiru Yusuf ta sake tsokano fushin kotu bayan rusau a masallacin idi. Dole Gwamnatin Kano ta biya diyyar Naira Biliyan 30 na rushe-rushen shaguna
Shirin NLC na yin zanga-zanga a Imo ya samu nakasu, yayin da aka yi awon gaba da shugaban kungiyar. Bayan bayyanarsa, ya labarta yadda aka lakada masa dukan tsiya.
A ranar 1 ga watan Nuwamba ne jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta maka wani mutum a kotun Kaduna kan zargin bata mata suna a cikin al’umma.
Dakarun sojojin Najeriya tare da haɗin gwiwar ƴan sakai sun samu nasarae ceto mutum huɗu da miyagun ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kebbi.
Adebayo Shittu ya ce idan Muhammadu Buhari ya ba mutum aiki, ba zai taba tambayar yadda aka yi ba da tsohon Ministan ma’aikatar ya yi karin haske a kan gwamnatoci.
Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya, ya bayyana shirin da gwamnatinsa ke yi wa Abuja, kuma ya bayyana makomar wasu gine-gine da aka yasar a babban birnin.
Bolivia da ke Latin Amurka ta yanke alaka da Isra'ila kan harin ta'addanci yayin da kasar ke kai hare-haren kare dangi kan Gaza wanda ya yi sanadin rayuka da dama.
Majalisar wakilai ta ɗauki matakai kan binciken yadda aka kashe N100bn na tallafin COVID-19, inda ta umarci Akanta Janar ta tarayya ta bayar da rahoto a kai.
Masu zafi
Samu kari