Latest
Farfesa Usman Yusuf, tsohon shugaban hukumar NHIS, ya ce malamai sun yaudari yan arewa da tikitin Muslim-Muslim har suka zabi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Danyen man da ake bukata domin a samar da man fetur, man jirgi da dizil ya zama aiki, a gama gina wasu kananan matatu domin a rika tace danyen mai a Najeriya.
Wasu miyagun ƴan ta'adda sun tare babban titin hanyar Funtua-Gusau inda suka halaka mutane masu yawa tare da yin awon gaba da wasu masu yawa a wani hari.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ware Naira biliyan 4 domin gyaran gidansa da ke barikin Dodan a garin Legas baya ga jirgin ruwa da Naira biliyan 5.
‘Yan NNPP sun yi nasara a shari’ar zaben Kano, Abdulmumin Jibrin Kofa, Idris Dankawu, Abdulhamid Kamilu Ado da Muhammad Hassan Danjuma ba za su bar majalisa ba
A ranar Lahadi ce 29 ga watan Oktoba aka tsinci gawar lakcara a gidanta da ke jihar Neja, 'yan sanda sun cafke yarinyar da ake zargi kan kisan a yau Talata.
Wata mata da ta nemi saurayi ya bata lambar wayarsa ta yi baiko. Ta ba da labarin yadda ta fara nunawa saurayin tana sonsa sannan ta karfafawa mata gwiwar yin haka.
An kwashi Joe Ajaero, shugaban kungiyar kwadago na kasa (NLC) zuwa wani asibiti a Owerri, babban birnin jihar Imo inda yake samun kulawar likitoci.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya yi bayanin cewa ba zai bari Sim Fubara ya yi aiki da makiyansa ba bayan ya yi aiki don ganin ya zama gwamnan Ribas.
Masu zafi
Samu kari