Latest
Abun bakin ciki ya afkawa al’ummar karamar hukumar Oriire ta jihar Oyo yayin da wasu sarakunan gargajiya uku suka mutu a hanyarsu ta zuwa wani aiki a daren Juma’a.
Wata budurwa ƴar Najeriya ta bayyana halin bakin cikin da take ciki bayan saurayinta ya yanke shawarar daina yi mata magana bayan ta yi masa wata kyauta.
Atiku Abubakar tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya mayar da hankalinsa kna zaben 2027.
Gwamna Bala Mohammed da ministan Abuja, Nyesom Wike sun yi wata ganawar sirri, kamar yadda sabon rahoto ya nuna. Hakan na zuwa ne yayin da yan siyasa ke shirin 2027.
Wani mummunan hatsarin mota ya ritsa da wasu motoci biyu a jihar Oyo. Matafiya da dama sun samu raunukan kuna a hatsarin da ya auku cikin tsakar dare.
Wasu jami'an rundunar yan sandan jihar Rivers sun shiga hannu bisa zargin sace wani matashi da neman makudan kudaden fansa har naira miliyan daya.
Shugaban riko na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Umar Damagum, ya magantu kan dalilin da ya sa bai hukunta wadanda suka ci dunduniyar jam'iyyar ba.
Wani mutumi ya yi kokarin gwada girki amma sai ya kare da kona wayar iPhone dinsa a karkashin tukunya. Bidiyon lamarin ya bai wa mutane matukar mamaki.
An samu tashin gobara a sakatariyar gwamnatin tarayya da ke birnin tarayya Abuja inda ta kona wasu ofisoshi ciki har da na mai taimkawa Shugaba Tinubu.
Masu zafi
Samu kari