Latest
Dan majalisar tarayya, Alhassan Doguwa, ya karyata ikirarin cewa Shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatarwa yan majalisa da fankon kasafin kudin shekara mai zuwa.
An samu tashin wata mummunar gobara a jihar Delta inda ta lakume kadarori masu tarin yawa. Gobarar wacce ta tashi cikin dare ta janyo asara mai tarin yawa.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana shirin gwmanatinsa na biyan waɗanda suna ritaya hakkokinsu na gratuti da fanshi waɓda suka biyo tun daga 2015.
Rundunar ƴan sandan jihar Taraba ta tabbatar da halaka ƴan bindiga mutum 50 a wani artabu da jami'anta suka yi da ƴan bindigan a ƙaramar hukumar Bali ta jihar.
Yan Najeriya sun yi martani bayan kotu ta yanke hukunci kan shari'ar gwamnatin jihar Kano da Alhassan Ado Doguwa wanda ake zargi da kisan kai a lokacin zaben 2023.
Sabuwar rigima ta sake kunno kai a jam'iyyar APC a jihar Benue a tsakanin shugabannin jam'iyyar da Gwamna Hyacinth Alia na jihar, kan rabon mukamai.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar cafke wani gungun masu garkuwa da mutane a sassan daban-daban na jihar. Za a kai su gaban kotu.
Wani mai dako da baro ya yi amfani da wuka wajen kashe wani mai karbar haraji a birnin Edo. An ruwaito mai karbar harajin ya nemi dan dakon ya sayi tikin naira 50.
Wani dan shekara 18 mai suna Mubarak Akadiri ya amsa laifin kashe uwar dakinsa Misis Sidikat Adamolekun bayan kama shi da ta yi yana satar wayarta kirar Samsung.
Masu zafi
Samu kari