Latest
Shugaban Majalisar Dattawa a Najeriya, Godswill Akpabio ya ce da tun farko da sabon taken kasar ake amfani da ya dakile matsalar tsaro da ake fama da shi.
Rundunar ƴan sanda ta yi kira ga mazauna jihar Kano su zauna lafiya yayin da ake jiran hukuncin Babban Kotun Tarayya kan rigimar sarauta yau Alhamis.
Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da korafin neman fatattakar shugaban EFCC, Ola Olukoyede daga mukaminsa kan zargin rashin cika ka'idoji na mukamin.
Sama da musulmi 900 ne su ka kwanta dama yayin aikin hajjin bana, yayin da mutane da yawa ke neman ‘yan uwansu da aka nema aka rasa a kasa mai tsarki.
Jam'iyyar PDP ta kalubalanci hukuncin da babbar kotun tarayya ta yi na wucin gadi wanda ya hana ta tsige shugabanta na kasa, Umar Damagum daga mukaminsa.
Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya kafa tubalin gina hedikwatar hukumar cigaban Arewa maso gabas a jihar Borno. Inuwa Yahaya ya mara masa baya.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya fatattaki sakataren yada labaransa, Kazie Uko a jiya Laraba 19 ga watan Yuni yayin da ya maye gurbinsa nan take da Njoku Ukoha.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka wani matashi bayan ya kai musu kudaden fansa a jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun ce ya yi musu tsaurin ido ne.
Wau ‘yan bindiga da ake zargin mazauna Binuwai ne sun dira yankin Gugur da ke karamar hukumar Katsina-Ala tare da kashe mutane shida a harin ramuwar gayya.
Masu zafi
Samu kari