Latest
Gwamnan jihar Neja, Muhammadu Umaru Bago ya bi sahun gwamnoni sama da 11, ya kai ziyarar jaje tare da ba da N250m ga waɗanda ambaliya ta shafa a Maiduguri.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan halin kunci da ake ciki a kasar inda ya jingina laifin ga matakan da aka dauka a baya.
Ranar Asabar za a yi zaben gwamna a jihar Edo na 2024. Rikicin jam'iyya, karfin APC da LP na cikin abubuwa da za su iya jawo PDP ta fadi a zaben gwamna a Edo.
Kwamitin tsarawa da gyara albashin ma'aikata (NSIWC) ya tabbatar da cewa za a tabbatar da fara biyan mafi ƙarancin albashin N70,000 tun daga watan Yulin 2024.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi fatali da karar APP wadda ta nemi a ba da damar maye gurbin ƴan majalisa 27 da suka sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Jagoran siyasar jihar Kano kuma jigon jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sha alwashi kan zaben 2027 inda ya ce suna kan shirin game da haka.
Yayin da ake yada jita-jitar komawarsa APC, Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau ya musanta rade-radin inda ya ce babu kamshin gaskiya a cikin labarin.
Tun farkon Boko Haram zuwa yan bindiga an kashe yan ta'adda da suka hada da Muhammad Yusuf, Abubakar Shekau, Halilu Sabubu, Baleri Fakai da Abu Mus'ab Albarnawi.
Ga dukkan alamu babu ranar warware rigimar PDP yayin da gwamnoni suka rabu gida biyu na shirin sauke shugaban jam'iyya na ƙasa, Ambasada Umar Damagum.
Masu zafi
Samu kari