Latest
Tsohon dan majalisa da ya wakilci Adamawa ta Arewa, Elisha Abbo ya yi martani kan ikirarin tsohuwar budurwarsa na cewa ya na sakin bidiyon tsofaffin yan matansa.
A wannan labarin, yayin da ake shirin zaben kananan hukumomi biyar na jihar Jigawa, rundunar yan sanda ta fara shirin tabbatar da kawar da barazanar tsaro.
Rahoton da rundunar 'yan sandan jihar Borno ta fitar ya nuna cewa wasu mata hudu sun mutu a hatsarin kwale-kwale a yankin Bakassi, tsakanin Mafa da Dikwa.
Yayin da ake shirin tunkarar zaɓen kananan hukumomi, wasu daga cikin kantomomin tsagin Gwamna Fubara sun fice daga PDP zuwa jam'iyyar APP a Ribas.
Kungiyoyin sa ido a kan zaben Edo sun yi watsi da sakamakon zaben da ya ba APC nasara a kan PDP. sun bukaci a sake bahasi kan sakamakon zaben Edo.
A wannan rahoton, gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya amince da rage ranakun aiki ga ma'aikatan gwamnatin jihar saboda tsadar rayuwa tare da ba su tallafi.
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana yadda ya taimakawa Dauda Lawal da muƙamin hadiminsa wurin samun fasfo da EFCC ta kwace masa lokacin mulkinsa.
Majalisar wakilan tarayya ta ɗage zaman yau Talata, 24 ga watan Satumba, domun karrama marigayi Sanata Ifeamyo Ubah wanda ya rasu lokacin tana hutu.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za ta fara aiwatar da sabon mafi karancin albashi daga ranar 29 ga Yuli, 2024. Wannan ya biyo yarjejeniyarta da kwadago.
Masu zafi
Samu kari